12/04/2026
Shirin Labarina Dafa-Duka Ne
Duka waɗannan, wasu bangarori ne daga cikin shirin da ke tafe.
Duk wani abu da ku ke son gani da ma wadda ba ku yi tunani ba, duk ya na cikin wannan sabon shirin na mu.
Season guda 3 mu ka dauka na shirin. Season 15, Season 16 da kuma Season 17 da mu ke kan aikin sa yanzu haka. Sakonni ne fal a cikin sa da su ka shafi rayuwar yau da kullum.
- Ahmad Nagudu
**
searie15