Hamza Garba Abdullahi

Hamza Garba Abdullahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hamza Garba Abdullahi, Grocers, Hausawa loko zoo Road kano, Kano.

10/11/2025
08/11/2025

Just imagine the reactions of these pets as they react what they think is wickedness done to their kind? Yet some people do worst things to human beings and expect to go unpunished. There's a God in heaven that must judge.

08/11/2025

$Lyraxis AI Airdrop

Ban ce dole sai kayi ba, amma wanda yake da ra'ayi ya gwada sa'ar sa sabida kunsan yadda air drop yake bada manyan kudade Kuma shi dama airdrop ba a dadewa ake listing dinsa

za ayi calming 20 November 2025
za ayi listing 25 November 2025

ka shiga link din nan

https://app.lyraxis.io/?join=hamzayalouVuQw

sai kayi connecting da tonkeeper wallet

sai kasa username dinka

sai ka cinye tasks din da s**a sa, suna da saukin ci

akwai daily check da zakayi kullun za su baka point 10k.

https://app.lyraxis.io/?join=hamzayalouVuQw
a daure ayi kar mutum yazo Yana Dana sani sabida maya Mayan mu Kuma iya yan gidan mu a crypto suna maganar sa sosai to ubangiji Allah ikon amfana ameen.

Allah ya bamu sa'a

Idan gwamnatin Nigeria taga dama.🤣Lokacin da sabon harajin Cajin Banki zai fara aiki a ranar 1 ga Janairu, 2026, ga abin...
08/11/2025

Idan gwamnatin Nigeria taga dama.🤣

Lokacin da sabon harajin Cajin Banki zai fara aiki a ranar 1 ga Janairu, 2026, ga abin da zai faru:

Idan ka tura ₦100,000, za'a cire 25,000 wanda yao daidai da kaso 25% kenan

Don haka, wanda aka tura wa zai karɓi ₦74,000 kawai.

Idan har gwamnati ta kaddamar da wannan shirin wlh mutane zasu sha bakar azaba mai gishiri.

Amma idan ace zamuyi amfani da Pi network ko wani nau'in kudin Crypto da hakan zaifi dacewa a cinikin yau da kullum.

Zaka iya tura Pi 10M amma baifi a cajeka 0.01% ba, wanda aka turawa baza'a cajeshi ko sisiba yaci bamza kenan.

Zuwa shekaru masu yawa dole mutane su hakura da sabgar kudin gwamnati su dawo amfani da kudin yanar gizo na Crypto.

Ba mamaki bane zuwa gaba akarbi Pi Network a matsayin kudin da zamunayin hada-hadar kasuwar mu ta yau da kullum.

Wasu lokutan abinda aka dauka da wasa yakan zama gaske, ba mamaki nangaba muji Pi Network da farashin GCV na $314,159.🔥

Daga karshe ina tallatamuku ATOSHI mining App hima kamar Pi Network yake karkuyi missing nasa kamar yadda mukai missing Pi Network, ga link.
👇👇
https://invite.atoshi.org/?code=XFUW89

08/11/2025
Google pixel & I watch pixel & blooth air phone pixel is available
07/11/2025

Google pixel & I watch pixel & blooth air phone pixel is available

Address

Hausawa Loko Zoo Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamza Garba Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category