ISAH Sudais Sautus Sunnah.

ISAH Sudais Sautus Sunnah. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ISAH Sudais Sautus Sunnah., Grocers, FUNTUA JABIRI LAYIN YAN BOKOLO, Katsina.

Wanda ya lizimci yawaita salati ga Manzon Allah damuwanshi da bakinciki za su kwaranye, Musamman a ranar Juma'aBarka da ...
18/08/2023

Wanda ya lizimci yawaita salati ga Manzon Allah damuwanshi da bakinciki za su kwaranye, Musamman a ranar Juma'a

Barka da juma a masoya muhammadur
Rasulallahi(s a w)💖💖

*Alqur'ani*Duk yadda mutum zai samu magani mai gusar da damuwa ba zai samu Kamar Alqur'ani ba
17/08/2023

*Alqur'ani*

Duk yadda mutum zai samu magani mai gusar da damuwa ba zai samu Kamar Alqur'ani ba

Babbar hanyar gyara shi ne faÉ—in laifukan mutum gare shi, domin shine da alhakin gyara su, amma faÉ—in su ga wanin sa ba ...
17/08/2023

Babbar hanyar gyara shi ne faÉ—in laifukan mutum gare shi, domin shine da alhakin gyara su, amma faÉ—in su ga wanin sa ba zai canza komai ba

Manzon Allah (s.a.w) yace;"Mace bata kasancewa mafi kusanci ga Mahaliccinta (a wani wuri) fiye da acikin gidanta" [Silsi...
17/08/2023

Manzon Allah (s.a.w) yace;
"Mace bata kasancewa mafi kusanci ga Mahaliccinta (a wani wuri) fiye da acikin gidanta"
[SilsilatusSahiha : 2688]

17/08/2023

Ka kasance mai fadar gaskiya koda zata sanya ka kuka da bakin cikin rayuwa

17/08/2023

Hanyoyin guda biyu ne. Kodai ka tuna Allah ya tuna ka, ko ka manta shi ya manta ka

17/08/2023

Manzon Allah ï·º Ya ce :

"Idan Zina da cin Riba s**a bayyana a cikin wata alqarya, to mutanen garin sun saukarwa kansu da kansu Azabar Allah."

Address

FUNTUA JABIRI LAYIN YAN BOKOLO
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ISAH Sudais Sautus Sunnah. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category