Prince omeeru junior

Prince omeeru junior Tailoring

31/08/2025

ohh

31/08/2025

Masoya

I wanted to be a footballer, but when I saw this picture I have now decided to do agriculture. 🥱🥱
19/06/2025

I wanted to be a footballer, but when I saw this picture I have now decided to do agriculture. 🥱🥱

ABUNDA BAKU SANI BA GAME DA WASAN JIYA... KUZO KUJI...💥💥💥💥Karkashin Xabi Alonso, Real Madrid tayi kunnen doki da Al-Hila...
19/06/2025

ABUNDA BAKU SANI BA GAME DA WASAN JIYA... KUZO KUJI...💥💥

💥💥Karkashin Xabi Alonso, Real Madrid tayi kunnen doki da Al-Hilal, kuma a wasan Xabi din na farko a kungiyar ta birnin Madrid.

- Shin Real Madrid Basu Yi Gyara Ba Kenan?
- Shin Xabi Alonso Bai Iya Aiki Ba Kenan?
- Shin Al-Hilal Basu Kai Matsayin Da Zamu Drow Da Su Ba Kenan?
- Da gaske Valverde Bai Iya Passes Ba?

Ku Biyo Domin Ji Ta Bakina 😂

- Shin Real Madrid Basu Yi Gyara Ba?..Duk wanda yace Real Madrid basu yi gyara ba to kawai ya fadi ra'ayin shi ne. A kungiyar Real Madrid akwai yan wasa masu baiwa daban daban, wanda ba kowace kungiya ake samun irin su ba, ko a kakar da ta wuce ba wai rashin kyawun kungiya bane yakai Real Madrid wannan wuri kawai sakaci ne na Ancelotti. Real Madrid tana buƙatar LB ne kawai.

- Shin Xabi Alonso Bai Iya Aiki Ba?
Wasu magoya bayan Real Madrid guyawun su yayi sanyi daga fara wasa guda a gasar FIFA Club World Cup. Idan kuka yankewa Alonso hukunci saboda wannan wasan baku mashi adalci ba, domin ita kwallo cikin uku take kasancewa.
1. Win
2. Drow
3. Lose

- Shin Al-Hilal Basu Kai Matsayin Da Zamu Yi Drow Da Su Ba Kenan?
Duk wanda yake kallon kungiyar Al-Hilal a matsayin Kungiyar da zaku cinye su cikin ruwan sanyi tofa ya yaudari kan shi, Domin duk kungiyoyin dake buga gasar Laliga idan ka cire Barça da AT Madrid babu kamar su.
Mu bar wannan batun ma don Real Madrid tayi Drow da su sai aka yi me? Ko an koro mu daga Cup din kenan?

- Da Gaske Valverde Bai Iya Passes Ba?
Wanda s**a fadi wannan maganar sun fade ta ne kawai don suna jin kungiyar su zagi Valverde akan ta zubar da Penalty 😀 domin kuwa tunda nike ban taba jin sun fadi haka ba sai yanzu, tun da Cristiano ya zubar da PK babu wanda ba zai zubar ba.

Pedri dan wasan Barça akwai lokacin da kuke cewa Valverde yafi shi, to mi yasa zaku fadi haka yanzu?

Magoya bayan Real Madrid mafi yawan su basu san kwallo ba kawai nasarar s**a sani.

To wannan shine....
Gaskiya dayace....
Prince omeru junior

Carlo Ancelotti to the fans: “Thank you”. 🥺💧
24/05/2025

Carlo Ancelotti to the fans: “Thank you”. 🥺💧

Toni Kroos was on the pitch when Luka Modric subbed off in his last home match for Real Madrid 😭🤍
24/05/2025

Toni Kroos was on the pitch when Luka Modric subbed off in his last home match for Real Madrid 😭🤍

An emotional Luka Modric subbed off to a guard of honor from both teams in his last-ever Real Madrid match 🥹

Address

Tamarke
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prince omeeru junior posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category