mustapah bin sada magami

mustapah bin sada magami Alhamdulillah always 🙏 Allah is my reliance. I believe in Prophet Muhammad 😍 peace be upon him ♥️. He is the Prophet 💌.

My mother is my happiness always, and my father is my role model.

18/04/2026

Sani A Martabaa

daga Ina kake chat ni dai daga kastina💘
04/03/2026

daga Ina kake chat ni dai daga kastina💘

04/03/2026

Ya Allah‚ make my mother and father one of the people of jannah and place them under your mercy.

04/03/2026

The Prophet ﷺ said that every affair in the life of a believer is good. So for every open door or closed window. 🕊️

03/03/2026

Allahumma salli ala saiyidina muhammadin qabbaqat heelaty adrikniy ya rasulullah

03/03/2026

Dama

28/02/2026

Na karɓi bajen masoyi guda 1 daga wurin Mustapah Bin Sada Mgm.

MANZON ALLAH ﷺ YA CE:Haƙiƙa Ni Ina Da Sunaye, Ni Ne Muhammad Kuma Ni Ne Ahmad. Sannan Ni Ne Mahi Wanda Allah Yake Shafe ...
28/02/2026

MANZON ALLAH ﷺ YA CE:

Haƙiƙa Ni Ina Da Sunaye, Ni Ne Muhammad Kuma Ni Ne Ahmad. Sannan Ni Ne Mahi Wanda Allah Yake Shafe Kafirici Da Ni. Kuma Ni Ne Hãshir Wanda Za'a Tashi/Tara Mutane A Bisa Gurbi Na. Kuma Ni Ne Ãƙibu, Wato Na Ƙarshen Aikowa Wanda Babu Wani Annabi Bayan Shi.
صدق رسول الله صلى الله عليه وسلم
_________________

Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Ya Mãhyl Kufri 🤲💞

24/02/2026

Tare da Mustapah Bin Sada Mgm – Yanzun nan aka san da ni a matsayin ɗaya daga cikin manyan masoyansu!

MATASHI, DUK RINTSI KARKA YARDA A SAME KA DA WADANNAN HALAYEN:‎‎1. Kada ka yarda ace babu wanda ya yarda dakai, saboda R...
11/02/2026

MATASHI, DUK RINTSI KARKA YARDA A SAME KA DA WADANNAN HALAYEN:

‎1. Kada ka yarda ace babu wanda ya yarda dakai, saboda Rashin gaskiya da amana.

‎2. Kada ka yarda ace kana rayuwa ba tare da buri ba, matashi mara buri tamkar mota ce ba matuki.

‎3. Kada ka yarda ace kana zaman banza, kowane lokaci da ya wuce ba dawowa zai yi ba.

‎4. Kada ka yarda ace kana yin rayuwar ka kaman bazaka mutu ba.

‎5. Kada ka yarda ace kana cutar da iyayenka saboda sakacinka.

‎6. Kada ka yarda ace kana yawo babu tsari, kamar ruwa a ƙasa, baka san inda kake ba, kuma baka san inda zaka ba.

‎7. Kada ka yarda ace sai an Gaya maka kafin kayi abinda zai anfane ka.

‎8. Kada ka yarda ace kana kallo duniya tana tafiya, kai kuma kana tsaye.

‎Ka sani, kai ne fassarar rayuwar ka. Idan ka gyara zuciyarka, duniya zata fara jin sauyin ka.
‎Kayi shiru, ka gyara kanka. Kayi aiki, ka gyara gaba. Kayi riqo da Allah, ka ga nasara.

Mustapah Bin Sada Mgm

ALAMOMI 5 DA KE NUNA CEWA MATSALAR DA KAKE CIKI TA KUSA KAREWA.Wani lokacin, kuncin rayuwa yana yin tsanani ne daidai lo...
11/02/2026

ALAMOMI 5 DA KE NUNA CEWA MATSALAR DA KAKE CIKI TA KUSA KAREWA.

Wani lokacin, kuncin rayuwa yana yin tsanani ne daidai lokacin da mafita take gab da bayyana. Ga alamomin da za su sanya ka farin ciki:

1. Karuwar Jarabta: Idan kaga kofofin da kake dogara dasu suna rufewa, Allah yana so ka dogara gare Shi ne kadai.

2. Natsuwar Zuciya: Koda baka da komai, kaji zuciyarka ba ta rawa; wannan alama ce ta cewa Allah ya riga ya karbi addu'arka.

3. Samun Taimakon Allah Daga Mutane: Idan mutanen da baka taba tsammani ba s**a fara nuna maka tausayi da kauna.

4. Sha'awar Kyautatawa: Idan kaji koda baka da shi, burinka shine ka ga ka taimaki wani.

5. Mafarki Mai Kyau: Idan kaji zuciyarka tana maka sanyi da albishir na gaba.

Kada ka yarda kuncin yau ya makantar da kai daga hango fadin rahamar Allah. Baka sani ba, kila gobe ne ranar da za ka sami kiran wayar da zai sauya tarihin gidanku baki daya. Ka ci gaba da jajircewa, domin bayan kowane tsanani akwai sauki.

ALHAMDULILLAH
Mustapah Bin Sada Mgm

11/02/2026

Allah ya zaba mana mafi alkairi akan abinda muke so duniya da lahira

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when mustapah bin sada magami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category