Urban WEB

Urban WEB Urban WEB is a digital marketplace connecting buyers with quality affordable goods and services.

04/04/2026

Did you know every ₦1 spent locally circulates 3x more in your community? That's how your choices make a difference. 💪

🌙 Eid Mubarak from Urban WEBIn a world that moves fast, Eid invites us to slow down just enough to remember what truly m...
20/03/2026

🌙 Eid Mubarak from Urban WEB

In a world that moves fast, Eid invites us to slow down just enough to remember what truly matters, connection, compassion, and community.
At Urban WEB, we believe technology is more than tools and platforms. It is a bridge. A way to bring people closer, create opportunities, and build systems where everyone has a place to grow.
This Eid, as families gather and hearts reconnect, we celebrate not just the end of Ramadan, but the spirit it leaves behind, discipline, generosity, and shared humanity.
May this season inspire us to continue building a digital space that empowers, uplifts, and includes everyone.

✨ Eid Mubarak. Let’s keep building, together.

Sau nawa kayi tambayi a WhatsApp cewa: 'Wa ya san ina zan sayi...'(kaza)?  Urban WEB ya kawo ƙarshen nema irin wannan. D...
16/03/2026

Sau nawa kayi tambayi a WhatsApp cewa: 'Wa ya san ina zan sayi...'(kaza)? Urban WEB ya kawo ƙarshen nema irin wannan. Domin Komai kake buƙata, daga 'yan kasuwa amintattu na gida kusa da kai, akwaishi a wuri ɗaya. 🙌

📢 Kayi Tagging wanda kasan yana irin wannan tambayar!

Dan kasuwa ne ko me sayayyar yau da kullun🤔
Kashiga group a nan domin more wannan dandali na kasuwancin zamani cikin natsuwa da kwanciyar hankali👇

https://chat.whatsapp.com/Lu6hCIJcsXdEggiQegDSXU?mode=gi_t

How many times have you asked on WhatsApp: 'Anyone know where I can buy...?' Urban WEB ends that search. Everything you ...
16/03/2026

How many times have you asked on WhatsApp: 'Anyone know where I can buy...?' Urban WEB ends that search. Everything you need, from trusted local sellers, in one place. 🙌


📢Tag someone who always asks this question!
Join here👇

https://chat.whatsapp.com/Lu6hCIJcsXdEggiQegDSXU?mode=gi_t

Urban WEB is a WhatsApp-powered marketplace connecting local Katsina businesses with buyers like YOU. No app to download...
15/03/2026

Urban WEB is a WhatsApp-powered marketplace connecting local Katsina businesses with buyers like YOU. No app to download. No complicated steps. Just order, pay, and receive. Simple as that. 📲

Drop a 🛒 if you'd love to order locally!

Urban WEB wata kasuwace dake haɗa 'yan kasuwa na Katsina da masu siye ta WhatsApp. Babu app ɗin ɗauka domin sauƙi. Umarn...
15/03/2026

Urban WEB wata kasuwace dake haɗa 'yan kasuwa na Katsina da masu siye ta WhatsApp. Babu app ɗin ɗauka domin sauƙi. Umarni kawai, biyan kuɗi, karɓa. Sauƙin haka kawai🤔! 📲

Urban WEB is Katsina's first community digital marketplace, headquartered in Kofar Kaura, bridging local businesses and ...
14/03/2026

Urban WEB is Katsina's first community digital marketplace, headquartered in Kofar Kaura, bridging local businesses and buyers through technology — built right here, for here. 💪

A cikin birane da dama, ƙananan kasuwancin da muke dogaro da su a kowace rana sune ke ɗaukar nauyin tattalin arzikin al’...
12/03/2026

A cikin birane da dama, ƙananan kasuwancin da muke dogaro da su a kowace rana sune ke ɗaukar nauyin tattalin arzikin al’umma a hankali. Matar da ke sayar da kayan lambu a kusurwar t**i. Mai ɗinki da ya san ma’aunin jikin ka ba tare da tambaya ba. Mai girki da abincinsa ke ciyar da rabin unguwa lokacin rana. Irin waɗannan kasuwanci su ne zuciyar al’ummomi kamar Katsina.

Amma duniya tana canzawa. Kasuwanci yana komawa duniyar dijital. Yanzu bayyanar kasuwanci ce ke tantance ko zai rayu ko zai tsaya. Kuma yawancin ƙananan ‘yan kasuwa masu ƙoƙari ana barin su a baya, ba don kayansu basu da inganci ba, sai don basu da damar amfani da sauƙaƙan kayan aikin dijital.
An kirkiro Urban WEB domin canza wannan labari.
Urban WEB ba kawai wata kasuwar yanar gizo ba ce. Tsarin kasuwanci ne na al’umma da aka ƙirƙira domin haɗa kasuwancin gida masu amincewa kai tsaye da mutanen da s**a saba dogaro da su ta hanya mai sauƙin gudanarwa.
Manufar ita ce: sauƙi: kawo sauƙin fasahar zamani zuwa amincewar kasuwannin mu na gargajiya.
Kayi tunanin zaka iya yin oda na kayan lambu sabbin ɗiba daga wajen mai siyarwar da ka saba da shi a kasuwa. Ka yi tunanin zaka iya gano mai ɗinki, mai abinci, ko shagon kayan miya kusa da kai ba tare da ka zagaya gari ba. Ka kuma san cewa duk mai siyarwa a dandalin an tabbatar da sahihancinsa kuma yana cikin cibiyar kasuwancin gida amintacciya.
Wannan shi ne abinda Urban WEB ke ginawa.
Ta hanyar sauƙaƙan tsari dake amfani da kayan aikin da mutane s**a saba da su kamar WhatsApp, abokan ciniki za su iya duba kayayyakin gida, yin oda, sannan a kawo musu daga kasuwancin da ke kusa da su. A bayan fage kuma, masu kasuwanci suna samun karin bayyanar kasuwanci, masu kai kaya suna samun damar samun kuɗi, al’umma kuma suna kara haɗuwa da juna.
Urban WEB ya wuce sauƙin siyayya kawai domin yana ba ƙananan ‘yan kasuwa dama mai adalci a zamanin dijital ne tare da tabbatar da cewa kuɗi suna ci gaba da zagayawa a cikin al’ummomin mu.
Urban WEB na tabbatar da cewa makomar kasuwanci ta haɗa da mutanen da s**a gina kasuwannin mu tun farko.
Lokacin da ka tallafawa mai siyarwa na gida a Urban WEB, ba kaya kawai kake saya ba. Kana ƙarfafa kasuwancin unguwa. Kana taimakawa iyali su bunƙasa. Kana kuma taimakawa wajen gina tattalin arzikin gari mai ƙarfi.
Urban WEB ba ya ƙoƙarin maye gurbin kasuwa.
Abin da yake yi kawai shi ne kawo kasuwa kusa da kai.
Makomar kasuwanci a biranen mu bai kamata ta zama ta manyan kamfanoni ko manyan dandamali daga nesa kawai ba. Ya kamata ta kuma kasance ta ‘yan kasuwa na gida, shagunan unguwa, da mutanen da ke rayar da al’ummomin mu.
Urban WEB na gina wannan makoma.
Kuma wannan shine takun farkon tafiyar.

Kasuwarku. Al’ummarku. Damar ku.Urban WEB 🚀
12/03/2026

Kasuwarku.
Al’ummarku.
Damar ku.
Urban WEB 🚀

Address

Plot 1(a) Kurfi Street Kofar Kaura Layout Katsina
Katsina
820201

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Urban WEB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category