Bsd Digital Technology and Accessories

Bsd Digital Technology and Accessories Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bsd Digital Technology and Accessories, Grocers, DANDAURA TOWN KAURU LGA, Kauru.

05/11/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

26/10/2025
Masha Allah, Jawabin mai gida na jan hankali game da masu tunanin komawa wata Jam'iyya, Ya kamata kowa ya sani cewa mu y...
19/10/2025

Masha Allah,

Jawabin mai gida na jan hankali game da masu tunanin komawa wata Jam'iyya,

Ya kamata kowa ya sani cewa mu yan PDP, muna da manufa mai kyau, kuma Kauru ta PDP ce, a kowane lokaci in dai zaayi free and fair elections, don haka, kar wani ya yarda a yaudareshi ayi masa romon baka, ko labarin kanzon kurege don ya koma APC, duk wanda yabi tawagar yan takife, to zata kife dashi,

Ina kira da matasa da suyi watsi da duk wani kira da zaayi musu don komawa APC, wannan kamar komawa baya ne ga wanda ya kammala gina gida sai ace masa ya rushe ya koma gidan makiyansa zasu dawo su so shi.😂😂😂😂

19/12/2024
19/12/2024

Welcome to BSD Digital Technology and Accessories, a page that bring about a standardized knowledge of every aspect that support your life

Address

DANDAURA TOWN KAURU LGA
Kauru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bsd Digital Technology and Accessories posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category