Kanin jaridu

Kanin jaridu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kanin jaridu, Grocers, Kano.

21/12/2022

Haquri ๐Ÿ˜”
Tausayi ๐Ÿ˜“
ADALCI ๐Ÿคด
Duk Suna Gurin
๐Ÿค๐Ÿบ ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู’ ุฑูŽุณููˆูŒู„ูู„ู‘ูŽู‡ ๐Ÿ’ฏโฃ๏ธ

09/12/2022

Netherlands ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ
Argentina ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท
Croatia ๐Ÿ‡ญ๐Ÿ‡ท
Brazil ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท
England ๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ
France ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท
Morocco ๐Ÿ‡ฒ๐Ÿ‡ฆ
Portugal ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น

Wace kasa kuka ganin za ta lashe Kofin Duniya?

09/12/2022

Bayan Gargadin DSS Ga NNPC, Kamfanin Ya Saki Litar Mai Biliyan 1.9

Kamfanin albarkatun man fetur na kasa NNPC da maโ€™aikatar harkokin gwamnati sun gana da manyan masu ruwa da tsaki a bangaren samar da man fetur a Najeriya.

Jaridar Alkiblah ta rawaito cewa a wajen taron, dukkan mahalarta taron sun amince da yin aiki tare domin kawo karshen dogayen layukan da masu ababen hawa ke fuskanta a gidajen mai a fadin kasar nan.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kanin jaridu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category