19/10/2025
Tauraron Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Real Madrid, Antonio Rudiger zai bar kungiyar
Rahotanni daga Sifaniya sun nuna cewa Real Madrid na shirin rabuwa da ɗan wasan bayan Jamus, Antonio Rüdiger, a ƙarshen kakar wasa ta bana.
Rüdiger, wanda ya shiga Madrid daga Chelsea a shekarar 2021, ya taka muhimmiyar rawa a tsaron ƙungiyar cikin shekaru huɗu da ya shafe a Santiago Bernabéu.
Sai dai rahotanni sun ce ƙungiyar na son sabunta tsarin baya tare da shirin kawo sabon matashi a maimakon tsohon ɗan wasan Jamus ɗin.
Shin ku kuke ganin Real Madrid za ta iya cike gibi idan Rüdiger ya bar ƙungiyar?
👇
Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...