01/05/2026
🕌🔴 LIVE NOW 📖 2026/1447
4th Annual Qur'anic Recitation Competition
Wanda Ahlul Qur'an Akko Musabaka Foundation s**a shirya
📍 Kai tsaye daga:
Masjidul Ansar, Anguwan Kan Bariki, Kumo
Akko LGA, Jihar Gombe
Ku kasance tare da mu domin jin karatun Al-Qur'ani mai tsarki daga hazikan mahardata 💫
Allah ya sa a amfana 🤲