Muawiya Abubakar Kumo

Muawiya Abubakar Kumo With God everything is possible

```GUZURI DOMIN DEREN LAILATUL QADRI Tabbas munshigo derare 10 Mafi daraja a cikin derare da muke dasu a shekara Wanda a...
09/03/2026

```GUZURI DOMIN DEREN LAILATUL QADRI

Tabbas munshigo derare 10 Mafi daraja a cikin derare da muke dasu a shekara Wanda a cikin witirinsu kodae 21,23,25,27,29 mukeda deren lailatul Qadri fadin Allah Mai tsarki: ليلة القدر خير من ألف شهر Lailatul Qadri yafi alkairi ga watanni dubu daya Wanda Malamai s**ace wata dubu yakai Shekaru 83

Nana Aisha Rabiyallahu Anha tace:

كان النبي ﷺ إذا دخل العشر الأواخر شد مئزره، وأحيا ليله، وأيقظ أهله
Fassara: Manzon Allah SAW ya kasance idan goman qarshe na Ramadan s**a shigo Yana daure getonsa ( k**an kace yana titing belt dinsa ), haka nam yana raya derarensa sannan yana zaburarda iyalansa. Bukari da Muslim s**a Ruwaito```

```Deren lailatul Qadri dere neh da akeso a rayashi da Ibadah duk abunda mutum zai iya walau sallah ko karatun Alqur'ani ko azkarae Wanda s**a tabbata daga Sunnar ma'aiki S.A.W. Bayan haka Nana Aisha Rabiyallahu Anha ta tambayi Manzon Allah SAW cewa innaga deren lailatul Qadri wane addua zanyi sae manzon Allah yace mata ki maimaita Fadin اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عني " Allahumma Innaka afuwwun tuhibbul afwa fa'afu anni"

Har Ilayau Muna qira ga al'umma acikin wannan dere mu Sanya Qasar mu a addua dama sauran qasashen Musulmai da suke fama da yake yake. Allah yakawo mana sauqi ya dawo mana da zaman lafiya a jihohin mu dama qasarmu baki daya

Naku har kullum
✍️ Muhammad Auwal Maina Kumo
20th Ramadan, 1447
9th March, 2026``````

09/03/2026

Ramadan Tafseer (19) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo

08/03/2026

Ramadan Tafseer (18) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo

Ramadan TAFSEER Rana ta Goma sha Shida,(17) Wajen Tafsir na Sheikh Yauta Abubakar Kumo   ( SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA) Dag...
07/03/2026

Ramadan TAFSEER
Rana ta Goma sha Shida,(17) Wajen Tafsir na
Sheikh Yauta Abubakar Kumo ( SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)

Daga Masallacin BUREMA Kofar gidansa

07/03/2026

Ramadan Tafseer (17) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo
Adamu Muhammad

06/03/2026

Ramadan Tafseer (16) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo
Adamu Muhammad

06/03/2026

Ramadan Tafseer (16) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis Kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo
Adamu Muhammad

Jerin manyan mutanen da America ta kashe tare da k**a wasu acikinsu.1. Ayatollah Ali Khamenei- Kisa- 2026- Iran 🇮🇷 2. Qa...
05/03/2026

Jerin manyan mutanen da America ta kashe tare da k**a wasu acikinsu.

1. Ayatollah Ali Khamenei
- Kisa
- 2026
- Iran 🇮🇷

2. Qassem Soleimani
- Kisa
- 2020
- Iraq 🇮🇶

3. Nicolas Maduro
- Tsarewa
- 2026
- Venezuela 🇻🇪

4. Saddam Hussein
- Kisa
- 2006
- Iraq 🇮🇶

5. Manuel Noriega
- Kisa
- 2017
- Spain 🇪🇸

6. Ngo Dihn Diem
- Kisa
- 1963
- Vietnam 🇻🇳

7. Isoroku Yamamoto
- Kisa
- 1943
- Japan 🇯🇵

8. Abu Mahdi al-Muhandis
- Kisa
- 2020
- Baghdad Iraq 🇮🇶

9. Osama Bin Laden
- Kisa
- 2011
- Afghanistan 🇦🇫

10. Abu Mus'ab Alzarqawi
- Kisa
- 2006
- Iraq 🇮🇶

11. Mullah Akhtar Mansour
- Kisa
- 2016
- Pakistan 🇵🇰

12. Abu Bakr Al-Baghdadi
- Kisa
- 2019
- Syria 🇸🇾

13. Abdul Hasib
- Kisa
- 2017
- Afghanistan 🇦🇫

14. Qari Yasin
- Kisa
- 2017
- Afghanistan 🇦🇫

15. Ayman Al-Zawahiri
- Kisa
- 2022
- Afghanistan 🇦🇫

16. Anwar Al-Awlaki
- Kisa
- 2011
- Yemen 🇾🇪

⚠️ America ta jima tana kashe manyan mutanen duniya saboda wata manufa ta zalunci da ƙiyayyar addini

Har yau burinsu baicika ba, kuma burinsu bazai taɓa cika ba har abada.

05/03/2026

Ramadan Tafseer (15) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis Kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo
Adamu Muhammad

04/03/2026

Ana tunanin irin wannan waazin ne ya jawowa Sheikh Alkali Zaria dakatarwa

A karshen Videon yai wata magana da a yanzu haka saida ta tabbata game da kiransa yai Karin baya
Muawiya Abubakar Kumo
Adamu Muhammad
Muhammad Muhammad Mustapha
Jibwis Kumo
Rabiu A. Abubakar

Hausawa s**a ce "laifin daɗi ƙarewa"! Malam ya tabbatar jiya cewa ya rufe Tafsir domin zai wuce Umrah k**ar yadda ya sab...
04/03/2026

Hausawa s**a ce "laifin daɗi ƙarewa"! Malam ya tabbatar jiya cewa ya rufe Tafsir domin zai wuce Umrah k**ar yadda ya saba kowace shekara. Malam Ibrahim shi zai ci gaba ya ɗora inda malam ya tsaya. ❤️

Duk da cewa hanyar zuwa Umra ba kyau, k**ar yadda malam ya faɗa cewa dama ya saba yin rabi sai malam Ibrahim ya yi rabi; wannan na nuna cewa ko da Umra ko ba Umra malam zai na tsayawa ne a rabi. Kamar yadda aka san malam bai da irin wannan hassadar ko ƙyashin wani ya karantar a kujeransa. Yana cikin manyan malamai masu murya waɗanda ba su da wannan ƙyashin!

Allah muke roƙo ya kai malam lafiya ya dawo da shi lafiya, shi kuma malam Ibrahim Allah ya mishi jagora.

Muawiya Abubakar Kumo Adamu Muhammad Muhammad Muhammad Mustapha
Jibwis Kumo
Jibwis Nigeria TV
Sheikh Yauta Abubakar Kumo

04/03/2026

Ramadan Tafseer (14) 1447AH/2026AH

By: Sheikh Yauta Abubakar (SHUGABAN JIBWIS AKKO LGA)
TAREDA : Alaramma Ishaqa Yauta

Venue: Masjid Jibwis buraima Kofar gidan Shugabah

Signed:Jibwis Kumo
Adamu Muhammad
Muhammad Muhammad Mustapha
Jibwis Nigeria TV

Sheikh Yauta Abubakar Kumo

Address

Near Akkoyel Primary School Kumo
Kumo
001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muawiya Abubakar Kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category