Garkuwan Sheickh Dahir Usman Bauchi

Garkuwan Sheickh Dahir Usman Bauchi Garkuwa

BA'A CIKIN MASALLACI AKA BINNE SHEIK TAHIR USMAN BAUCHI BA...Ban cika son magana akan irin wannan mas'alar ba amman wani...
12/12/2025

BA'A CIKIN MASALLACI AKA BINNE SHEIK TAHIR USMAN BAUCHI BA...

Ban cika son magana akan irin wannan mas'alar ba amman wani lokaci ya zama dole ka sanar da jama'a irin sharri kage da makircin da ma'kiya zaman lafiya suke shirya wa, akwai bukatar mu fahimtar da gaskiya ba tare da wulakanta kowa ko tada zaune tsaye ba.

Sheikh Tahir Usman Bauchi ba a masallaci aka binne shi ba, kamar yadda wasu tsinannu ke yadawa a shafukan sada zumunta, An binne shine a yanda zauren kofar gidansa yake ada wanda ke jikin gidan Alhaji Musa Dangololo kusa da kotun saman unguwar Jaki, Wanda a wannan wajen yara ke karatu tsawon shekaru.

Wuri ne da aka binne marigayi Dr. Hadi wanda shine babban ɗan Sheikh shekaru fiye da ashirin da s**a wuce, daga bisani akasa wasu 'yayan sa mace da namiji a wajan, dalilin haka yasa sauran wajan mutum guda daga barin gabar, Sheikh Tahir da kansa ne ya ce wannan waje ku ajiye mun shi, wannan dalili ya sa aka yi masa kabari a wannan wajan bayan rasuwarsa.

Yanzu da aka fadada masallacin, wajen kabarin yana bayyana ne a bayan bangaren mata na sabon ginin masallacin, ba cikin masallaci wajan yake ba kamar yadda kuke gani a hoton da nasa. Duk mai bukatar gani da ido zai iya zuwa ya tabbatar da hakan.

Abin takaici wasu na yada ƙarya da niyyar tada husuma ko cin zarafin marigayi da iyalansa. Wannan ba dabi'ar musulmi ba ce, kamar yadda kuke mana kazafi ALLAH ya tsinewa me karya matsiyata Marasa son zaman lafiya.

ALLAH ya Jaddada rahama Wa sheik tahir Usman BauchiAyimana
Fullow👉 Share👉 Like
By Adam Hassan Adam

DA DUMI DUMI: Zamuyi Salatul-Fatih Millions 5 Hadiyyar ga ruhin Maulana Sheikh daga nan zuwa Kwana 12 idan zaka iya kayi...
06/12/2025

DA DUMI DUMI: Zamuyi Salatul-Fatih Millions 5 Hadiyyar ga ruhin Maulana Sheikh daga nan zuwa Kwana 12 idan zaka iya kayi Mana magana

Assalamu Alaikum

Muna buƙatar Hadiyyar Salatul-Fatih 5M Hadiyyar ga ruhin Maulana Sheikh daga nan zuwa Kwana 12

Duk wanda ya ɗauki adadi yataimaka Ya rubuta mana a Comments ko kuma ya tura ta wannan Lambobin

Muhsen:- 08069505169
Cheikh Baye:- 08066555025
Mujadaddi:- 09123813734
Mai Inyass:- 08108805065

Dan Allah Ataimaka ayi mana Share. 🙏🙏

01/12/2025
😭😭😭
27/11/2025

😭😭😭

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ayau 27/112025 Allah yayi wa Maulammu sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa,Allah kamasa ...
27/11/2025

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ayau 27/112025 Allah yayi wa Maulammu sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa,
Allah kamasa rahama kasadashi DA manzon Allah

Maulana🤍 kenan Akasa me tsarki
29/03/2025

Maulana🤍 kenan Akasa me tsarki

Me gida kan Daki Abarka Saita Allah tayi
29/03/2025

Me gida kan Daki Abarka Saita Allah tayi

25/03/2025

Allah ya barmu da manzon Allah S. A. W

Allah ya kara lfy Maulana🤍
23/03/2025

Allah ya kara lfy Maulana🤍

Address

Bauchi
Lagos
NASARADAGAALLAH

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwan Sheickh Dahir Usman Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Garkuwan Sheickh Dahir Usman Bauchi:

Share

Category