K'addarata ce

K'addarata ce Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from K'addarata ce, Grocers, Abuja Road, Lere.

08/01/2022

_~K'ADDARATA CE~_

_~WRITING BY MAMASHU~_

_~YAR MUTAN GIWA~_

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*

_WANNAN PAGE D'IN NAKA NE ABOKIN K'IRKI ABDALLAH ABDALLAH INA GODIYA SOSAI DA IRIN BANI KULAWAR DA KAKE DA KUMA BANI K'WARIN GUIWA AKAN WANNAN LITTAFIN NAGODE NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR ZUMUNCI🙏🙏🙏🙏_

~PAGE~ 36-37
...........✍ Kamar ba zata amince ba amma kuma sai ta amince domin tabbas so take ta nuna ma Hajiya Khadija k'arshenta, tana so ta nuna Mata bariki ba gidan Uban ka bane da zaka shiga ka fita salin alin ba tare da an ci amanar ka ba...

"Muje na amince"cikin k'warin guiwa ta fad'a..Dariya Hajiya Rayya ta fashe da shi sannan tace "mugu shi yasan makwancin mugu muje ta wajena".komawa bukkar bokan s**a yi tare da cewa ta amince ya yi amfani da ita..

Washe bakinsa ya yi had'e da wata shashashar dariya,sannan ya ma Hajiya Rayya inkiya da ta fita ta basu waje,salin alin ta fito ta bar Hajiya Falmata a cikin bukkar..

Wa iyazubillah haka bokan nan ya yi amfani da ita tare da sa Mata wani magani acikin p*****y d'in ta ya kuma ce kar ta yi sallah la'asar har tsahon kwana Goma indai ta yi haka tamkar rakumi da akala haka zata juya Yaron..

Da kai kawai take amsawa domin gaba d'aya wani irin amai take ji zuciyar ta na wani irin tashi ga k'yamar kanta da take ji..

K'ya iya tafiya yanzu kuma ki tabbatar kinyi abunda nace". "To"kawai tace tare da fita wajen bukkar..

Ai kuwa tana fitowa sai amai ta dinga kwarewa,a hanzarce Hajiya Rayya ta taso ta zo wajenta tana Mata sannu,k**a hannunta tayi s**ai wajen motar ta,tare da d'auko Mata ruwa ta wanke bakinta..sai sannu take Mata had'e da yi Mata dariya k'asa k'asa..

Ita dai Hajiya Falmata bata yi magana ba ila bin ta da ido tana Mata Allah ya isa da ta had'a ta da wannan tsinanane bokan ya kwanta da ita....

Hajiya Rayya ta ja motar s**a bar wajen domin Hajiya Falmata ta galabaita ba zata iya tuk'in ba..

***************************************

Kwance suke bayan sun gama biya ma junan su bukata ta juyo ta kalleshi cikin tsananin son shi da k'aunarsa" Fahad!"haka ta k'ira sunan sa da wani salon mai shauk'i,amsawa ya yi tare da k'ara shigewa jikinta tamk'ar wani k'aramin Yaro..

"Ina son ka sosai Fahad ina son in rayuwa da kai har k'arshen rayuwa na ban son abun da zai rabamu da kai,kar kaci amana ta Fahad saboda ina mat'ukar sonka da k'aunar ...........murd'a k'oafar da akayi yasa bata k'ara sa maganar ba,dukkan su s**a juyo dan kallan k'ofar...

Alhaji Mussadek s**a gani tsaye tamk'ar icce yana kallon su,cikin tsananin tashin hankali Fahad ya mik'e ya ma manta babu kaya ajikin ya diro daka kan gadon ya yi hanyar fita waje...

Da azama Alhaji Mussadek ya gyra dan k**a shi amma ina k'arfin ba d'aya tini ya bazar dashi a k'asa ya yi hanyar parlon a 60...

Ita kuwa tama k'asa motsi dan alajabi yaushe ya dawo kuma yaushe ya shigo garin ba ta sani ba..

Cikin sanyin jiki ta mik'e tare da saukowa daga Kan gadon tayi wajen mijinta nata domin tin da Fahad ya watsar dashi bata ji ya motsa ba...

Tana ddubawa taga baya motsi firgita tayi kar dai ace ya mutu da sauri ta bud'e wardrobe d'in d'akin ta nema Riga ta sa ta fito parlor,ba ta tsaya neman Fahad ba ta San ya wuce mai gadi ta dinga kwala ma k'ira a gaugace ya fito dama ya shiga bayi ne k**a ruwa bai ma San wainar da ake toya ba..

"Gani Hajiya lafiya?", "biyoni muje" kawai tace tare da k'ara shigewa cikin gidan butar shi ya ajiye ya bita yana mai tir da halin ta Allah ya sama Kwarton na ta ne ya mutu Dan bai San San Alhaji Mussadek ya dawo ba lokacin ya na chan bayi...

Har d'aki ya bita ganin Alhaji Mussadek kwance k**ar matacce ya d'ora hannu akai yace "ba dai kashe shi kika yi ba Hajiya "?. Mun shiga uku ".

Wata uwar harara ta yi masa Wanda yasa ya nutsu tace "suma ya yi k**a shi mu d'ora shi Kan gado k'iran likita zanyi yanzu".

Cikin rashin kuzari ya k**a Mata shi s**a d'ora shi kan gado sannan ta ja masa warning k'ar ta sake taji wani Abu ya fito a bakinsa Wallahi muddun taji maganar nan abakin wani sai ta b'atar dashi..tare da ba shi umarni ya fita daga d'akin,sum sum ya fita yana mai k'ara tsora ta da ita domin gaba d'aya k**ar ba Hajiyar su ba k**ar chan jata akayi..da ba haka take ba...

K'Iran likinta sa tayi ta sanar dashi Alhaji Mussadek bai da lafiya ya zo gida ya duba shi.

Bai wani b'ata lokaci ba ya yazo ya duba shi nan yake gaya Mata Alhaji fa ya shiga coma sako makon ganin wani Abu da ya firgita masa tunanin Wanda yasa jinin sa ya yi mugun hawa ya haifar masa da wannan lalura..

Kuka ta fashe da shi k**ar gaske amma kuma a zuciyarta godiya take ga Allah domin tasan ba yadda za ai Alhaji ya yi magana..

Hak'uri doctor ya dinga bata tare da cema Mata zai iya dawo dai dai a kowane lokaci amma yanzu dole a kaishi asibiti domin duba shi tare da sa masa robar cin abinci da na fitsari..

"Aa doctor kawai a zo ayi masa dukkan abun da zaayi a gida kaga babban mutum ne ni kuma ba zan iya zirga zirga ba please ka k'ira dukkan Wanda ka San zai iya bada taimako cikin aiki nan". Ta fad'a kanta tsaye domin ita kam ba zata iya wani zaman asibiti ba salon arage Mata dukkan wani jin dad'i da masoyin ta,kuma ina ya tafi?,ta tambayi zuciyarta..

"Shikenan Hajiya bara in k'ira waya sai muyi komi a gida".ya fad'a." To shikenan".itama ta fad'a tare da fita ta bar doctor a d'akin.

*****************************

Fahad kuwa a yana samun hanya d'iban kayansa ya yi ya sa yana gudu har ya fice a gidan anyi sa'a mai gadin bai ya wajen ficewa ya yi yana haki domin tabbas ya firgita da ganin Alhaji Mussadek..waje ya samu ya zauna yana haki domin ba karamin gudu ya ci ba ga shi bai ma d'auko motarsa ba..

Yana cikin hutun wahala ya ji karar wayar sa banza ya yi da wayar ya San mai kiran amma yaki d'agawa,k'ara k'ira tayi amma yak'i d'agawa karshe ma kashe wayar ya yi domin bai San me zai cemata ba ma...sai da yagama hutawa a wajen sannan ya tashi ya fita bakin t**i Dan samun abun hawa zuwa gida.....

**************************************

Duk Hajiya Falmata ta galabaita kafin su isa gida domin ta galabaita matuk'a sai wari kawai take ji jikin ta na Mata ga shi da ta tuno bokan sai zuciyarta ta k'ara tashi a haka dai s**a isa gidan Hajiya Rayya..

Ita dai Hajiya Rayya sai dariyar mugunta take Mata amma bata bari ta gani,suna isa Hajiya Falmata ta fito da ga motar nan ma sai da ta kuma shek'a wani aman sannan s**a shiga cikin gidan...

A parlor ta zube ita kuma Rayya tayi cikin d'aki tana dariyar mugunta....tare da cewa "ba dai ni kika wa wulakanci ba Dan ba bi mijinki kad'an ma kika gani indai kika ce zaki bi hanyar da nake bi wataran ma har mahaukaci sai na sa ya yi amfani dake".wata dariyar ta kuma saki sannan ta shiga toilet ta watsa ruwa ta fito ta samu Hajiya Falmata yashe kan kujera har ta fara baccin wahala,da hannu ta tab'a ta tashe tace tayi wanka bara ta sa mar musu abinci kafin ta gama,a wahale ta mik'e ta yi Uwar d'akin Hajiya Rayya,ita kuma ta yi kitchen tana k'ara b'oye dariyar ta...

********************************

Hankalin Hajiya Khadija ya yi matuk'ar tashi ganin Fahad bai d'auki wayar ta ba,wanka ta shiga ta fito lokacin har an fara duba Alhaji Mussadek zuwa wajen doctor tayi tace fita ta k**a ta da sauri mahaifiyar ta ba lafiya yanzu zata dawo..

Doctor har yana jin tausayinta yana Mata jaje tare da Allah ya bata lafiya,da sauri ta fita zuwa wajen mota,ganin motar Fahad ya sa ta San lallai Fahad ya tsorata tin da bai ta fi da motar sa,Shiga Mota tayi tare da horn mai gadi ya bud'e Mata k'ofa ta fita,bin ta da kallo mai gadin ya yi tare da tirr da wannan rayuwar da ta sa kanta...

Gidan su Fahad ta isa lokacin shima ya yi dai dai da zuwa kenan ko gama kashe mota ba tayi ba ta fito zuwa wajen sa..ya ganta sai ya yi k**ar bai ganta ba ya shige gida. Da azama ta bishi cikin gidan tana k'Iran sunansa..biris ya yi ya shiga ciki.

Umma da ke zaune tana tankad'e gari sai ganin Fahad ta yi ya shigo babu sallama,ya yi cikin d'aki a tsorace ta mik'e tana tambayar sa "lafiya? Me ya faru? Me ya ..........bai ta kai ga k'arasa magana ba ta ji shigowar Hajiya Khadija....

Sororo Umma ta bi Hajiya Khadija da kallo tayi me kuma ya kawo wannan matar gidan ta..cikin masifa ta kalleta "me kika zo yi gidana ? Kin zo nan ma ki k'ara lalata min rayuwar yaro ne?".

Ras gaban Fahad ya fad'i ya akai Umma ta sannan wannan labarin,cikin hanzari ya juyo ya kalli Umma yace "Umma ba abunda k**e tunani bane Wallahi"..

"Rufe min baki Fahad na San komi nasani" ta katse shi sannan ta juyo kan Hajiya Khadija ta nuna Mata k'ofa "ki fita da ga cikin gidan nan tun kafin in tara miki mutane"..ita dai Hajiya Khadija so take Fahad ya kalli idonta domin yana kallonta dukkan nutsuwar sa zai rasata dole ya yi Mata biyayya amma kuma Fahad d'in ya k'i kallan ta...

"Nace ki fita fa tin kan zuciya ta kwasheni in buga miki wannan tabaryar hanyar kitchen tayi dan d'aukowa ba shiri Hajiya Khadija ta fito amma ranta ya yi matuk'ar b'aci..

Fahad ganin haka kawai ya shige d'aki,Umma kuma zama tayi tana share hawayen takaici lallai wannan abun akwai alamar tambaya acikinsa...

****************************

Motar ta ta shige tare da d'ora kan ta kan sitiyrin motar tana share hawaye kukan da bata San dalilinsa ba..sai da ta share minti 5 sannan ta kunna motar ta tayi gidan Mamanta rabonta da gidan tin da su Hydr s**a je sai yau zata je...

_YAR MUTAN GIWA KE MUKU FATAN ALKHAIRI..._

_MAMASHU D'IN KU CE MAI SON NISHAD'ANTAR DA KU......🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰_

Address

Abuja Road
Lere
2021

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when K'addarata ce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category