Ahmad Ali Kime

Ahmad Ali Kime ...الفقير إلى عفو ربه...On ALLAH I Depended And To Him Am Grateful.

03/01/2026
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Muna mika ta'aziyyar rasuwar babanmu, Shaykh Dahiru Usman Bauchi zuwa ga dukkan i...
28/11/2025

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika ta'aziyyar rasuwar babanmu, Shaykh Dahiru Usman Bauchi zuwa ga dukkan iyalansa, da dalibansa, da yan'uwansa da dukkan jama'ar da wannan rashi ya shafa. Muna karanta

إنَّ لِلَّه ما أَخَذ ولَهُ ما أَعطَى، وكلُّ شَيءٍ عِنده بِأجَل مُسمَّى

Muna rokon Allah (SWT) Ya yafe masa kura-kurensa, Ya sanya Aljannah ce makoma gare shi. Allah Ya bada ladan hakuri.

12/10/2025

Menene hukuncin cin naman doki a musulunci?

10/10/2025

Yadda Ake Neman Gafarar ALLAH S.W.A

10/10/2025

Menene Hukunci Adashe A Musulunci?

Address

Bulabulin, Benisheikh Street
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Ali Kime posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category