11/07/2023
Candypocket Mining
Jama'a barkanmu da safiya ga wani mining na candypocket mai saukin tarawa wanda muke kyautata masa zato matuka, yana da total supply biliyan daya da miliyan dari biyu ne kacal, kuma masu shi tuni sunfara kona shi saboda a rage yawan shi.
Idan ka tashi yin register ka taba wannan link
๐
https://app.candypocket.com/ #/pages/register?invite=ULBKCUQV
Idan ya bude sai ka cike abinda ake bukata
1- email address
2- sai ka danna wajen da zaice get verification code, daga nan wani page zaifito wanda zaka seta hoton da aka nunamaka, bayan haka zasu tura maka Verification code ta mail dinka.
3- kaduba Spam folder na mail dinka Anan zakaga verification code din.
4- idan ka saka Verification code sai ka saka password wanda bazaka manta ba.
Daga nan sai a taba gurin register shikenan zasu shigar dakai cikin wajen da zaka fara mining, Idan kashiga Daga kasa akwai Alaman ๐ a wajen zakaga RUN sai ka taba RUN din shi kenan kafara mining kenan.
Daga nan sai ka duba saman page din zakaga wani kaman arrow mai lankwasa nan zaka taba Kayi sharing link dinka kaima.
Yadda tsarin mining na candypocket yake shine a rana kullum zaka shiga kataba RUN wanda zai baka daman samun Dala uku a kull doum, idan kuma Kayi invite zaka iya samun abunda yafi haka.
Bayan kwana 12 zakayi KYC wanda daga nan zaka iya cire kudin da katara domin Kayi Amfani dasu. Allah ya bawa mai rabo sa'a.