Mbabbanmutum

Mbabbanmutum World ๐ŸŒŽ of technology

Permanently closed.
16/04/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

โ€ข Manzon Allah (๏ทบ) yace Idan mutum ya mutu , Malaโ€™iku biyu zasu zo masa sannan su masa tambayoyi Huษ—u a โ€˜Kabarinsaโ€ข Wada...
15/04/2025

โ€ข Manzon Allah (๏ทบ) yace Idan mutum ya mutu , Malaโ€™iku biyu zasu zo masa sannan su masa tambayoyi Huษ—u a โ€˜Kabarinsa

โ€ข Wadannan tambayoyi sune :

1. Waye Mahaliccinka ?

โ€ข ๐—”๐— ๐—ฆ๐—” : ALLAH

2. Menene addininka ?

โ€ข ๐—”ฬ€๐— ๐—ฆ๐—” : Addini na shine MUSULUNCI

3. Me zaka ce akan wannan da
Aka aiko muku ?

โ€ข ๐—”๐— ๐—ฆ๐—” : Muhammad , Manzon Allah

4) Menene ilminka ?

โ€ข ๐—”๐— ๐—ฆ๐—” : Na karanta littafin Allah, kuma nayi Imani da shi .

โ€ข Manzon Allah (๏ทบ) yace duk wanda ya Amsa ko ta Amsa tambayoyin nan
dai-dai a โ€˜Kabari , za'a rubuta sunansa/ta Acikin โ€œILLIYUNโ€ wanda shine register ta sunayen โ€˜yan Aljannah .

โ€ข Abu Daud , 4753 :
โ€ข Ahmad, 18063 :
โ€ข Saheehulโ€™Jamiy , 1676

โ€ข ya ubangiji madaukaki sarki Allahu ya bamu damar amsa wannan tambayoyin daidai lokacin da muka mutu muka riski kanmu a cikin ฦ™aburburan mu amin ya hayyu ya qayyum ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

๐˜ฟ๐™๐™† ๐™ˆ๐˜ผ๐™„ ๐™†๐˜ผ๐™๐™‰๐˜ผ๐™ ๐˜ผ๐™‰๐™‰๐˜ผ๐˜ฝ๐™„ ๏ทบ ๐™”๐˜ผ๐™”๐™„ FOLLOWING ๐Ÿ™

20/06/2024

Mbabbanmutum

25/07/2023

Address

Mayo Belwa
Maitama

Telephone

+2348121615676

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mbabbanmutum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mbabbanmutum:

Share

Category