Iqra'a litahfizil qur'an MUBI

Iqra'a litahfizil qur'an MUBI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Iqra'a litahfizil qur'an MUBI, Grocers, Mubi.

23/04/2026
thanks
02/11/2025

thanks

🕌 GAYYATAR JAMA'A 🕌IQRA'A LITAHFIZIL QUR'AN MUBIna farin cikin gayyatar al’umma gaba ɗaya zuwa🌿 RUFEN GASAR HADDAR AL-QU...
29/10/2025

🕌 GAYYATAR JAMA'A 🕌IQRA'A LITAHFIZIL QUR'AN MUBI
na farin cikin gayyatar al’umma gaba ɗaya zuwa

🌿 RUFEN GASAR HADDAR AL-QUR’ANI MAI GIRMA TA 3 🌿

Wannan biki ne na musamman domin taya murnar daliban da s**a sadaukar da lokacinsu wajen koyon Littafin Allah, tare da nuna bajinta a karatun Al-Qur’ani.

đź“… Rana: ALHAMIS 30 ga Oktoba, 2025
🕝 Lokaci: Karfe 3:30 na rana
📍 Wurin taro: wuro bulude premary school yamma da makabarta.

Ku zo ku shaida yadda matasanmu ke haskaka zukatansu da kalmomin Ubangiji.
Ku halarta don girmama kalmar Allah da ƙoƙarin waɗannan dalibai.

“Mafi alherinku shi ne wanda ya koyi Al-Qur’ani kuma ya koyar da shi.” — Annabi Muhammad (ﷺ)

Kowa ana maraba da shi!

🎙️ Sanarwa:
Hukumar Gudanarwa, Iqra'a Litahfizil Qur'an mubi

đź“… Rana: ALHAMIS, 30 ga Oktoba, 2025

26/10/2025
A wajen musabaqan Iqra'a litahfizil Qur'an
13/10/2025

A wajen musabaqan Iqra'a litahfizil Qur'an

12/10/2025

thb

11/10/2025

18/10/2025 is the of mubi North musabaqa insha ALLAH

Address

Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Iqra'a litahfizil qur'an MUBI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category