GUDE

GUDE Idan Kabih Allah Kah More☑️

16/08/2026
Ya Allah, Ka sanya safiyarmu ta zama safiyar salihai; Ka sanya zuƙatanmu masu khushu’i, harsunanmu masu zikiri, ayyukanm...
16/08/2026

Ya Allah, Ka sanya safiyarmu ta zama safiyar salihai; Ka sanya zuƙatanmu masu khushu’i, harsunanmu masu zikiri, ayyukanmu masu karɓuwa.

Ka buɗe mana ƙofofin alheri, Ka sauƙaƙa mana ƙunci, Ka azurta mu da lafiya, da arziki mai albarka da natsuwar zuciya.

Ka warkar da marasa lafiyarmu, Ka jiƙan mamatanmu da mamatan Musulmai, Ka gafarta musu, Ka sanya Aljanna ce makomarsu.

Allah Ya sanya safiyarku cike da rahama da albarka da lafiya da zaman lafiya da annashuwa. Amin. 🤲❤️

Kyakkyawar niyya ni’ima ce daga Allah. Duk wani alherin da ka yi wa wani fata, Allah zai kawo maka abin da ya fi shi gir...
14/08/2026

Kyakkyawar niyya ni’ima ce daga Allah. Duk wani alherin da ka yi wa wani fata, Allah zai kawo maka abin da ya fi shi girma ta hanyar da ba ka zato, kuma ba tare da ka sani ba.

Ka tsarkake niyyarka ga Allah, domin alherin da ka yi wa wasu ba ya faɗuwa ƙasa banza; sai ya dawo gare ka cikin wata ni’ima mafi girma

Shawara Kyuata

Kagah hakkin WaniWallahi completely refrain from it, duk rikicin ka ya tsaya between you and your Lord Allah, he'd forgi...
14/08/2026

Kagah hakkin Wani

Wallahi completely refrain from it, duk rikicin ka ya tsaya between you and your Lord Allah, he'd forgive you. Karka yadda kaje lahira dah alhakin Wani akankah wlh zakasha wahala Iya wahala.

Allah ka tsare mu da Cin alhakin Wani

Inason kudiAmma tunda naga yanda matan masu kudi ke struggling da halin da suke shiga da kalar rayuwarda wasunsu ke fada...
12/08/2026

Inason kudi
Amma tunda naga yanda matan masu kudi ke struggling da halin da suke shiga da kalar rayuwarda wasunsu ke fadawa , da takaici da bakin cikinda suke shiga wlh na raina kudi.

Inason kudi
amma tunda naga yanda mai kudi yake struggling da bacin rai, ni ban aje ba ban ba wani ajiya ba farin ciki kamar na kasa na siyar sai na raina kudi

Inason kudi
Amma tunda naga a asibiti yanda mai kudi yake ji kamar ya bada komai don ya samu lafiya ga mai masa hidima Allah ya barshi da lafiya da karkashi sai na raina kudi

Inason kudi
Amma sai naga mai kudi ana darajanta shi saboda kudin kawai wanda da ba kudin ko kallonsa baza ayi ba sai na raina kudi.

Inason kudi
Amma tunda nagane cewa mutuwa tana yqnke kauna koda ka tara trillions sai na rage buri a kan kudi

Allah idan za ka bamu kudi ka hada mana tsawon rai da lafiya mai amfani, ka tsare mana imaninmu ka sa mu gama da duniya lafiya,
Allah kar ka jarabcemu da talauci kuma karka jarabce mu da dukiyar da ka bamu.

Address

Adamawa State, Mubi South Local Government Area
Mubi
GUDE@2025

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GUDE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share