01/08/2025
Assalamu Alaikum
Ina Mai Farin Cikin Amfani Da Wannan Damar Wajen Gayyatar Ku, Yan Uwa Da Abokanan Arziki, Zuwa Wajen Daurin Aurena Wanda Za'ayi Kamar Haka:
Rana: Juma'at, 15/August/2025.
Wuri: Tullukawa Masallacin Mai Shanu Yar Gada
Lokaci: 2:30 na rana
Ina Rokon Allah Madaukakin Sarki, Yaba da Damar Halartar Wannan Daurin Auren 🙏