Sagir maigari nasarawa fsk

Sagir maigari nasarawa fsk Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sagir maigari nasarawa fsk, Nasarawa faskari, Radda.

Greetings from Nasarawa
12/03/2025

Greetings from Nasarawa

12/03/2025

Astagfrilla wa'atubu ilaika

12/03/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

12/03/2025

GUDA UKKU ANA WARWARE SU TA HANYA GUDA UKKU

1-Cutar Sha'awa ana magance ta hanyar tsayar da Sallah da kyautata sallah da yinta akan lokaci tare da yawaita sallar nafila musamman ma sallar dare acikin gidan ka.

Allah yana cewa:
*(ﻓﺨﻠﻒ ﻣﻦ ﺑﻌﺪﻫﻢ ﺧﻠﻒ ﺃﺿﺎﻋﻮﺍ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻭﺍﺗﺒﻌﻮﺍ ﺍﻟﺸﻬﻮﺍﺕ)*

2-Matsalar rashin cin nasara yawan Asara da tsaurin kai, rashin kwanciyar hankali,ana warware su ta hanyar BIYAYYA DA KYAUTATAWA MAHAIFA.

Allah yana cewa;
*(ﻭﺑﺮﺍً ﺑﻮﺍﻟﺪﺗﻰ ﻭﻟﻢ ﻳﺠﻌﻠﻨﻲ ﺟﺒﺎﺭﺍ ﺷﻘﻴﺎً)*

3-Matslar kunchin rayuwa da matsi na rayuwa da talauci da rashin akwai,to ka warware wannan matsalar ta hanyar YAWAITA AMBATON ALLAH,Musamman ma karatun Alqurani mai girma da Azkr da s**a tabbata a sunnar Manzon Allah SAW,Allah yana cewa;
*(ﻭﻣﻦ ﺃﻋﺮﺽ ﻋﻦ ﺫﻛﺮﻱ ﻓﺈﻥ ﻟﻪ ﻣﻌﻴﺸﺔً ﺿﻨﻜﺎ)*.

Allah ne mafi sani

Allah ka warware mana dukkan matsalolin mu na duniya dana lahira.

08/08/2024

Assalamualaikum fatan alkhairi ga yan uwa da abokan arziki

07/02/2022
31/01/2022

Mai Shirya fim din, Ali Sa’id ya ce a wata mai zuwa ne za a fara fim mai dogon zango mai taken “Hanifa” kan yarinyar da aka kashe a Kano.

Ali Sa’id ya ce babban dalilinsu na yin fim din shi ne domin wayar da kan iyaye kan yadda za su saka ido kan yaransu bayan abin da ya faru da Hanifa.

“Muna kuma son a rika tunawa da Hanifa ta hanyar wannan fim din” a cewar mai shirya fim din.

Iyaye da dama sun nuna sha’awar wannan fim din kuma sun kawo yaransu domin fitowa a matsayin Hanifa a fim din.

Address

Nasarawa Faskari
Radda

Telephone

+2347088537117

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sagir maigari nasarawa fsk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share