ƊAN ISAH Ventures Football Competition Rurum 2025/2026

  • Home
  • Nigeria
  • Rano
  • ƊAN ISAH Ventures Football Competition Rurum 2025/2026

ƊAN ISAH Ventures Football Competition Rurum 2025/2026 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ƊAN ISAH Ventures Football Competition Rurum 2025/2026, Grocers, Rurum Town, Rano.

DOKOKIN GASA
17/12/2025

DOKOKIN GASA

ƊAN ISAH VENTURES COMPANY...DOMIN SIYEN ƊAI-ƊAI KO SARI.ƊAN ISAH VENTURES FOOTBALL COMPETITION RURUM 2025/2026
17/12/2025

ƊAN ISAH VENTURES COMPANY...

DOMIN SIYEN ƊAI-ƊAI KO SARI.

ƊAN ISAH VENTURES FOOTBALL COMPETITION RURUM 2025/2026

17/12/2025

WASANNIN YAU
UNDER 15 & U/ZARA 9:00am RRM Utd
YOUNG BOYS & LAMASIA 9:00am Scorer

07/12/2025

YAU LAHADI
K/KUDU & S/GARI
9:00 Na Safe
Filin Rurum United

07/12/2025

YAU LAHADI
J. KAZAURAWA & RURUM YOUNG 9:00 Na Safe
Filin Scorer Babies

07/12/2025

YAU LAHADI
B/KARO & B/KASUWA
4:15 Na Yamma
Filin Rurum United

Ɗan Isah Ventures Football Competition Rurum 2025/2026 Opening Match.KOFA ACADEMY &  NO HYPOCRISY ACADEMY
07/12/2025

Ɗan Isah Ventures Football Competition Rurum 2025/2026 Opening Match.

KOFA ACADEMY & NO HYPOCRISY ACADEMY

ALQALANCI NA WANNAN GASA Zamuyi Kokari Matuqa Wajen Yin Gaskiya Da Adalchi Ga Kowacce Kungiya Da Izinin Allah Daga Farko...
07/12/2025

ALQALANCI NA WANNAN GASA

Zamuyi Kokari Matuqa Wajen Yin Gaskiya Da Adalchi Ga Kowacce Kungiya Da Izinin Allah Daga Farko Har Zuwa Karshe.

Abunda Muke So Mu Ja Hankalin Mutane Daidai Sai Allah, Shikuma Kuskure Ɗabi'ace Ta Ɗan Adam Matukar Babu Keta Dakuma Zalinci Qarara, Zamuyi Amfani Da Iya Refree Na Tsakiyar Fili Ne Kawai Da Match Kwamishina.

Idan Muka Duba Turai Suna Amfani Da VAR, Linesman, Refree Da Match Kwamishina Amma Duk Da Haka Suna Kuskure Kuma Kaga Hukuntasu Anyi Dalilin Yin Kuskure Mai Yawa Don Haka Duk Abunda Yafaru Ka Rubuto Korafi Akai Idan Akwai Gyara Za'a Duba.

ABUN JAN HANKALI ANAN IDAN KAZO KALLO DA NIYYAR IDAN KAGA KUSKURE ZAKA TADA FITINA WANNAN KA YAUDARI KANKA, A TURAI ANA BADA JAN KATI A SOKE, ANA BADA KWALLO A ACE ANYI KUSKURE DUK DA WADANCAN KAYAN AIKIN NASU.

Don Haka Mu Kishin Gari Shine Agabanmu Dakuma Burin Ganin Wasa Ya Bunkasa Wanda Kowa Yake Fata Bama Bukatar Ace Anyi Rikici Har Takaiga Kaimu Ga Hukuma Ga Kowa Fatanmu Har Agama Babu Wanda Zai Tada Rikici Matuqar Anyi Hakuri An Kai Zuciya Nesa.

UBANGIJI ALLAH YASA KAMAR YADDA MUKA FARA LAFIYA MU KAMMALA LAFIYA.

06/12/2025

FULL-TIME
KOFA ACADEMY 1 & 1 NO HYPOCRISY
BABAWO SCORE⚽
LACOSA PEN ⚽

MAN OF THE MATCH
06/12/2025

MAN OF THE MATCH

BIKIN BUƊE SABUWAR GASAR KWALLON KAFA TA ƊAN ISAH VENTURES FOOTBALL COMPETITION RURUM 2025/2026.Ayau Ne 6/12/2025 Da Mis...
06/12/2025

BIKIN BUƊE SABUWAR GASAR KWALLON KAFA TA ƊAN ISAH VENTURES FOOTBALL COMPETITION RURUM 2025/2026.

Ayau Ne 6/12/2025 Da Misalin 4:00pm Za'a Buɗe Wannan Gasa Afilin Rurum United Tsakanin NO HYPOCRISY DA KOFA ACADEMY.

Mun Kawo Wannan Gasa Domin Tallata Company CEO NAFIU ISAH BALA RURUM Dakuma Kudirinmu Na Haɓɓaka Harkokin Wasanni Awannan Yankinamu Mai Albarka.

Akwai Kyautuka Kamar Haka:- Wanda Ya Ɗauki Gasa Babban Kofi, Wanda Yayi Na Biyu Karamin Kofi, Top Scorer Takalmi, Best Goalkeeper Safa, Best Coach Akwai Kyautarsa, Best Player Akwai Tashi Shima.
Sannan Duk Wasa Akwai MAN OF THE MATCH Da Kyautarsa.

Akwai Dokoki: Duk Wanda Yayi Fada Korace, Hakanan Wanda Magoya Bayansa Sukayi Rikici Matuqar Bai Sanarda FIFA Bada Sa Hannunsa Bane Nan Take A lokacin Shima Korace Koda Bayan Wasa Yace Ai Babu Sa Hannunsa.
Zamuyi Iya Bakin Kokari Wajen Ingantacciyar Busa Amma Sai An Cire Gilli Da Damuwa Sosai Domin Babu Wanda Kuskure Har Turawa Damuke Kwaikwayo.
Dole Ayi Hakuri Da Rashin Nasara.

Mun Bawa Kowacce Kungiya Doka Tareda Amincewa Da Dokokin mu Da Na Turai Bakiɗaya Wato FIFA Kowanne Yasa Hannu Zamu Kaisu Ga Mahukunta Gabaɗaya Wato Yan Sanda Da Mai Gari Dalili Idan Munyi Hukunci Kace Baka Yadda Ba, Duk Inda Za'aje Munada Hujjoji.

Bayan Coach Da Vice Coach Babu Wani Wanda Zai Kai Korafi Ga Alkalin Wasanmu Da Match Kwamishina Su Kaɗai Muka Sani Sai Captain Kada Kazo Kallo Haka Kurin Kace Zakaje Wajen Alkalin Wasanmu Ko Match Kwamishina.

Bamu Yadda Wani Ya Shiga Fili Bayan An Busa Hutun Rabin Lokaci Ba, Yan Wasa Zasu Matso Gefe Wajen Coach Nasu.

MUN SANARDA WANNAN ABU CIKIN MUTANE BAKIƊAYA DOMIN GIRMAMA JUNA KUMA KOWA YASAN CEWA KOFIN AKWAI DOKA.

UBANGIJI ALLAH YASA AYI LAFIYA A KAMMALA LAFIYA.

Address

Rurum Town
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ƊAN ISAH Ventures Football Competition Rurum 2025/2026 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category