15/06/2025
"Assalamu alaikum!
Ni ne Abubakar Mai Shadda, ɗan kasuwa daga Kantun Kwari Market, Kano.
Ina siyar da shadda masu kyau, na zamani, masu ɗorewa, kuma a farashi mai sauki.
Mun kuduri aniyar kawo muku kaya masu inganci kai tsaye daga kasuwa – cikin gaskiya da amana.
Ko kana siye domin kanka, ko domin kasuwanci – za ka samu abin da kake nema a nan.
Ku biyo ni domin sabbin kaya, rangwame, da shawara a kullum.
Allah ya saka da alheri, muna tare da ku!"