Yaron Malam Global Agency LTD

Yaron Malam Global Agency LTD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yaron Malam Global Agency LTD, Grocers, Anguwan Yamini, Sabon-Gida Takai, Gassol LGA, Sabon Gida.

13/11/2023

Za a fara rubuta jarabawar WAEC a na'urar kwamfuta

Wace fata kuke yi wa daliban da wannan mataki ya rutsa da su?

Is Now Certified By Smedan✔️.
31/10/2023

Is Now Certified By Smedan✔️.

10/10/2023

Mata masu Aure Ga wata Addu'a.
يَاالله كَ بَاوَ مِجِينَا دَامَرْ قَارَ أَوْري
Idan kikayi zakiga aiki kamar Yankan Reza.
😊😍😅

04/10/2023

Kamfanin Yaron Malam Global Agency LTD ta sake rugurguza farashin data daga 300 zuwa 250 Akan ko Wani network Airtel MTN Glo 9Mobile Wannan garaɓasa ce ta fara aiki daga yau Insha Allah zaka iya tura mana kuɗi mu sa maka data a duk Inda Kake a faɗin Nigeria ta hanyar biyan kuɗi ta waɗannan account number kamar Haka:-

1- 9076990048
SALIM YUSUF
OPAY

2-5003326422
SALIM YUSUF
BANKLY MICROFINANCE BANK

Sai Ka tuntuɓemu a lambar waya Kamar Haka
09076990048 ko kuma Ka tura mana receipt ta watsapp a wannan number Insha Allah Zamu tura maka Ba tareda Ɓata lokaci ba.

Nagode🙏

Airtel 1GB is now 250🤞
04/10/2023

Airtel 1GB is now 250🤞

Hello my beloved fans, please I kneel down beg u all follow my pagePlease follow my pagePlease comment and sharePlease l...
03/10/2023

Hello my beloved fans, please I kneel down beg u all follow my page

Please follow my page
Please comment and share
Please like and share
Please follow my page
Love you all

Please follow my page @ Yaron Malam Global Agency LTD

03/10/2023

Barka 🤹

22/09/2023

Kano koda me kazo an fika, kaf Najeriya, a jihar Kano ce kadai kotu ta taba yanke hukuncin zaben Gwamna ta "Video Zoom".

Barkanku Da Warhaka Ina Farin Cikin Sanar Muku Da Cewa Na Buɗe sabuwar Page Dina Mai Suna Yaron Malam Global Agency LTD
21/09/2023

Barkanku Da Warhaka Ina Farin Cikin Sanar Muku Da Cewa Na Buɗe sabuwar Page Dina Mai Suna Yaron Malam Global Agency LTD

Address

Anguwan Yamini, Sabon-Gida Takai, Gassol LGA
Sabon Gida

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaron Malam Global Agency LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category