ABBA 3 3

ABBA 3 3 ABBA. 3 3 COMMUNICATION AND SERVICES SPECIALIST HOSPITAL SOKOTO, 07065887470. (GIDAN CAJI )

MASU AJIYE WAYOYIN CAJI BABU TSARI....GA shawara kudaina ajiye WAYOYIN mutane haka Babu tsari kudinga yimusu tsari maiky...
22/05/2026

MASU AJIYE WAYOYIN CAJI BABU TSARI....

GA shawara kudaina ajiye WAYOYIN mutane haka Babu tsari kudinga yimusu tsari maikyau plss,

Wasu lokuta tsautsayi yakan faru Wani abu yafado Saman wayar mutane, hakan bayada kyau kudinga tsarasu Koda bakuyi kantociba to kuyimusu Jeri maikyau.

Akwai Jin dadi GA abokin kasuwanci yazo yaga wayarsa tacika kuma tana lafiya kalau Kamar Yanda ya basheta, hakan Yana Kara janwo Karin customers

Address

Sultan Abubakar Road
Sokoto
840283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA 3 3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category