16/06/2024
Ana sanar da ƴan'uwa na Sakkwato cewa za a gudanar da sallar idin babbar salla tare da sauran al'ummar gari Yau a inda aka gudanar da na salla ƙarama da ƙarfe takwas na safe 8.
Yau tara ga wata a wurinmu don haka duk wanda Allah ya h**e ma abin layya sai gobe ake yanka.
A zo cikin lokaci