Sabuwar Tafiua 2027.

Sabuwar Tafiua 2027. Muna Buda Wannan Page Sabida Tallata Manufufin Sabuwar Tafiya Nigeria 2027 Insha Allahu ,Allah Ya Timakemu. Nigerian

25/07/2026

Yadda Hadarin Wasar Dawaki ya rutsa da Wasu Mutun 2 a Jahar Kano.

25/07/2026
YAN NIGERIA SHEIKH GURUNTUM,"Ku tanadin kudin Fansa kafin karbar kudin kaɗa kuri'a” inji MalaminShahararen malamin Addin...
27/06/2026

YAN NIGERIA SHEIKH GURUNTUM,
"Ku tanadin kudin Fansa kafin karbar kudin kaɗa kuri'a” inji Malamin

Shahararen malamin Addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Tijjani Yusuf Guruntum,

Ya garhaɗi Al'ummar kasar Nigeria masu karbar kuɗi kafin Zabe,

A cewar malamin “ Ku tanadin kudin Fansa kafin karbar kudin kaɗa kuri'a” inji Malamin

Malamin yayi wannan gargadin ne a lokachin gabatar da huduba a masalacin Juma'a.
Subscribe to get exclusive benefits:
https://www.facebook.com/UbandomaDaSagir2023/subscribenow

Yanzu Haka Haka Dai murna ta barke a harabar Kotun Koli Dake Abuja bayan tabbatar da Nasara Sanata David Mark a Matsayin...
30/04/2026

Yanzu Haka Haka Dai murna ta barke a harabar Kotun Koli Dake Abuja bayan tabbatar da Nasara Sanata David Mark a Matsayin halatacen Shugaban Jamiyyar ADC Sabuwar Tafiya.

Yanzu Haka Daga Abuja.Babbar Kotun Koli ta tabbatar da Nasara Sanata Diver Mark a Matsayin halatacen Shugaban Jamiyyar A...
30/04/2026

Yanzu Haka Daga Abuja.

Babbar Kotun Koli ta tabbatar da Nasara Sanata Diver Mark a Matsayin halatacen Shugaban Jamiyyar ADC a Nigeria.

Yanzu Haka,Kotu tayi yi watsi da ƙorafin lauyan Nafiu BalaAna jiran yanke hukunci na ƙarshe
30/04/2026

Yanzu Haka,
Kotu tayi yi watsi da ƙorafin lauyan Nafiu Bala

Ana jiran yanke hukunci na ƙarshe

Sabon Labari:Shugaban Ƙasar Chadi Mahamat Kaka ya maida kakinshi na soji ya tafi garin Igot inda ya kafa sansaninshi dom...
28/04/2026

Sabon Labari:
Shugaban Ƙasar Chadi Mahamat Kaka ya maida kakinshi na soji ya tafi garin Igot inda ya kafa sansaninshi domin tattauna matsalar da ta kunno kai tsakanin wasu ƙabilu biyu. Lamarin da ya janyo faɗace-faɗace. Sakamakon haka aka yi asarar rayuka da dama.

Kunga Amfanin Zaben Masu Jini a kika ba irin Tulumbu ba.. Ko Tulumbun ku zai Iya yin haka Shima?

SUBAHANILILLAHI.Kafin yan taadda s**ai masa hari saida s**a gama karantar shige da ficensa, daga ƙarshe s**a gane cewa s...
27/04/2026

SUBAHANILILLAHI.
Kafin yan taadda s**ai masa hari saida s**a gama karantar shige da ficensa, daga ƙarshe s**a gane cewa shi mutum ne da baya wasa da sallar asubahi, yana zuwa masallaci da wuri kullum tun kafin lokacin tayar da salla yayi.

Allah taala ya jiƙan ministan tsaron Mali Sadio wanda yan taada s**a kaiwa hari yana a cikin masallacin dake ajikin gidansa, harin ya rutsa da iyalansa matarsa da yayansa guda biyu, don yan taaddan sun jefa Bom ne a masallaci da kuma gidansa.

Allah ya mana maganin waɗannan yan taadan, ya bamu lfy da zaman lfy a ƙasashenmu dana musulmi gaba ɗaya.

Sabon Labari "Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shatima, Bashi Da Tarbiya, ko Da'a Irin ta Arewa" Atiku Abubakar
12/04/2026

Sabon Labari
"Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shatima, Bashi Da Tarbiya, ko Da'a Irin ta Arewa" Atiku Abubakar

Sabuwar Tafiya.A Jahar Sokoto Jagora Sabuwar Tafiya Distinguish Sanata Aminu Waziri Tambuwal Tun Daga Sama har Kasa FALL...
12/04/2026

Sabuwar Tafiya.

A Jahar Sokoto Jagora Sabuwar Tafiya Distinguish Sanata Aminu Waziri Tambuwal Tun Daga Sama har Kasa FALLE DAYA CE 🖕 da yarda Allah a Wajan Convention na ADC.

Address

Wauru Tasha Gada Road
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabuwar Tafiua 2027. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sabuwar Tafiua 2027.:

Shortcuts

Share

Category