Magungunan KAJI NA gargajiya

Magungunan  KAJI NA gargajiya Domin kula da lafiyar kajin mu ta hanyar amfani da magungunan gargajiya masu inganci.

AMFANIN ZOGALE GA MASU KIWON KAJIZogale wani ganyene da yake dauke da sinadarai kala-kala masu muhimmanci sosai ga lafiy...
17/08/2024

AMFANIN ZOGALE GA MASU KIWON KAJI
Zogale wani ganyene da yake dauke da sinadarai kala-kala masu muhimmanci sosai ga lafiyar kaji, kadan daga cikin amfanin zogale ga kaji sune kamar haka.
1-Karfafa garkuwar jiki
2-Sanya kaji saurin girma
3-Yawaitar kwai Mai inganci
4-Sanya kaji suyi nauyi
5-Maganin mafiyawan cutuka da suke addabar kaji.
Idan akayi amfani da zogale ta hanyar da dace hakika za'a Sami amfani maiyawa wajen dakile cutuka da yawa a cikin kaji. InshaAllahu zamuyi bayanin yadda za'a sarrafa zogale wajen kiwon kaji domin samun amfani maiyawa.

12/06/2023

Please say tune we are coming very soon

Address

Runji Area Dange
Sokoto

Telephone

+2348091905186

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magungunan KAJI NA gargajiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Magungunan KAJI NA gargajiya:

Share

Category