Tafidan Gobir Media Team

Tafidan Gobir Media Team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tafidan Gobir Media Team, Sabon birni, Sokoto.

15/07/2025
Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya sanar da cewa gobe Talata za ta kasance ranar hutu a jahar Sokoto, domin bayar da ...
15/07/2025

Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya sanar da cewa gobe Talata za ta kasance ranar hutu a jahar Sokoto, domin bayar da girmamawa da kuma karramawa ga marigayi Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Wannan mataki na nuna sadaukarwa ga dattako da kuma gudunmawar da margayin ya bayar ga kasa cikin lokacin da ya yi shugabanci.

Address

Sabon Birni
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafidan Gobir Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share