20/06/2026
Ga Tarihin Duniya Manyan Mahaukata Guda Hudu ne:
1. Mai Fada da Addini komi qarfi nai zai roshe komi Dadewa.
2. Mai fada da Uwayenai.
3. Mai fada da Hukuma /Ko Gwabnati.
4. Mai fada da Mutumin kirki Wanda Al'umma sunka shedai