Kaseem market affliate

Kaseem market affliate Super market

15/05/2026
15/05/2026

*DARASI NA BAKWAI*
IMANI CKN ZUCIYAR MAGABATA TUN SUNA YARA QANANA(1).

بسم الله الجبار والصلاة والسلام على رسول اللهﷺ
٭Al-IMAM BahLuL(رحمه الله) Yana Cewa"Wata Rana Ina Tafiya Ckn Wata Unguwa Zan Wuce Wasu Yara Suna Wasa kowa da Abun wasansa(Kmr Misali Ballon,Teddy ko Toys🎈⚽🐈 Na Yara) Sai Naga Wani Yaro A Gefe Yana Ta Kuka, Har Yaban Tausayi Nai Tsammanin Sbd Rashin Abun Wasa🎈 ne, Na Matsa Kusa Dashi Na Lallasheshi akan yaYi Shiru Zan Samo Masa Abun Wasa,
Sai Yaro ckn Kuka Yace "Ni Ba Abun Wasa Bane Ya Sani Kuka!"
Imam BahLuL Yace "Toh Me Yasa?"

Sai Yaron Yace "Tsoron Wutar JAHANNAMA Nakeyi!"😱

Imam BahLuL yai Mamaki Kwarai! Sannan Yai Murmushi(Alamar Baiyi Seriouse da Abunba) Yace "Me Kasani Gameda Jahannama Yaro karami Dakai??

Yaro Yace" A'a Malam! Karka Yaudareni, Ai Ina Ganin Yadda Uwa Tah(MahaifiyaTa) Take Dafa mana Abinci, Da Kananan Ice Take Fara Kunna Wutar Kafin Tasa Manyan icen, Muma kenan Damu Yara Qanana Za'a Fara Kunna Jahannama Kafin Asa Manyan Mutane Koh? "
لا حول ولا قوة الا بالله!
Zuciyar BahLuL Ta Firgita! Dajin Hakan, Baisan Lokacin Da Hawaye Ya Ciko Idanuwansa ba, Zuciyarsa ta cika Da Tsoro.

KU DUBA FA YAN UWA!
Toh Dan Allah Mu Haka Muke? Ina Athar Na Tarbiya wajen Ya'yanmu ayau?
Akasari ma Iyaye Sune Sababin Lalacewar Yaransu, sbd Yaro Tun Yana Karami Bai Taso Yaga Iyayensa Na Sallah kan lkc ba, Baiga Sun Damu da shi yayi Sallahr ba, Hasali bai Saba Da Komai Ba Sai Kallon Film a Kassete ko Chanel Arewa24, Mbc1/2/3, Bollywood,Zee Aflam dss, Wani lkcn ma tare da iyayen,
أعاذناالله!
Yaga Wani Ya Rungumi Wata,Wani Yayi Sata, Wani Yayi Ashar dss, Ba Dole ya koya ba?!
Ga Channel Dake Watsa Ilimin Addini nan gida 9ja da waje Irinsu MANARA, SunnahTV,Al-insen Dss. Amma Duk Ba Za'a kallaba Saina Fitsara Da Rashin Mutunci.

Yaushe kenan Zamu Zauna Lpy Ba Imani Tare Damu?

Shaikhul Islam(رحمه الله) Yana Cewa
الإيمان والغنى لا يجتمعان في قلب واحد
"Imani Da Wake-wake,(kallon Film,Kida,ko duk wani Sauti na Shedan) Basa Zama Ckn Zuciya Daya" (kenan idan Daya ya zauna Dole Dayan Ya Tashi).

Allah Ta'ala Yana Cewa
إنا لله لا يغير ما بقوم حتى يغيروا ما بأنفسهم
"Allah Baya Canza Mutane Har sai In Sun canza da Kansu"

Kenan Tarbiya inmunaso Tarbiya Tai Kyau Mu Dasa wa Ya'yanmu Shukar Imani Mu Barwa Allah sauran Wlh Zamuga canji.
ALLAH YASA MU DACE (AMEEN)

YARON KIRKI 🩺

27/03/2026

Alhamdulillah

27/03/2026

Title: ME KESA RUWA WARI?
Script:
“Idan ruwa yana wari kamar ƙwai, yana iya dauke da sinadarai masu cutarwa.
Kar ka sha irin wannan ruwa.”

Address

Sokoto State, Arkilla Fed Low Cost
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaseem market affliate posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category