Abubakar BK

Abubakar BK Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar BK, Grocers, wangarawa area, Sokoto.

Dangote ya rage farashin litar man fetur na matatarsa daga N828 zuwa N699Wannan shi ne karo kusan na 20 da matatar malla...
13/12/2025

Dangote ya rage farashin litar man fetur na matatarsa daga N828 zuwa N699

Wannan shi ne karo kusan na 20 da matatar mallakin attajirin Afirka, Aliko Dangote, ta sauya farashin litar fetur, inda yanzu ta rage N129 a farashin kowace lita. Jaridar Punch da ake wallafawa a Najeriya ta ce sabon farashin ya fara aiki daga ranar 11 ga watan Disamba.

Gwamnatin jihar Sokoto za ta kashe Naira Biliyan 8.5 don gyara wani sashe na babbar kasuwar jihar da ya ƙone tun a 2021A...
12/12/2025

Gwamnatin jihar Sokoto za ta kashe Naira Biliyan 8.5 don gyara wani sashe na babbar kasuwar jihar da ya ƙone tun a 2021

A yayin zaman majalisar zartarwa, gwamnatin ta ce an zaɓi ƴan kwangila 38 na cikin jihar, tare da biyan su kashi 50% na kuɗin aikin domin fara aikin gadan-gadan.

Ana sa ran cewa za a kammala aikin cikin watanni uku

Burkina Faso ta Saki Sojojin Najeriya 11 da Ta Rike su,  Bayan Saukar Jirgin sojin Najeriya kirar C -130 da Aka Ce yayi ...
10/12/2025

Burkina Faso ta Saki Sojojin Najeriya 11 da Ta Rike su, Bayan Saukar Jirgin sojin Najeriya kirar C -130 da Aka Ce yayi Ba Bisa Ka’ida Ba

Burkina Faso ta saki jami’an sojojin Najeriya 11 da ta tsare bayan wata saukar gaggawa da yayi a kasar.

An saki jami’an ne bayan wannan lamari da ya tada hargitsin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.Burkina Faso ta Saki Sojojin Najeriya 11 da Ta Rike su, Bayan Saukar Jirgin sojin Najeriya kirar C -130 da Aka Ce yayi Ba Bisa Ka’ida Ba

Burkina Faso ta saki jami’an sojojin Najeriya 11 da ta tsare bayan wata saukar gaggawa da yayi a kasar.

An saki jami’an ne bayan wannan lamari da ya tada hargitsin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.

Burkina Faso ta k**a jirgin sojin Najeriya bisa zargin kutsa sararin samaniyartaRahotannin kafafen gwamnati na Burkina F...
09/12/2025

Burkina Faso ta k**a jirgin sojin Najeriya bisa zargin kutsa sararin samaniyarta

Rahotannin kafafen gwamnati na Burkina Faso sun ce an tsaida wani jirgin sojin Najeriya dauke da sojoji 11 bayan zargin ya shiga sararin samaniyar kasar ba tare da izini ba, lamarin da ya kara dagula dangantakar tsaro a yankin Sahel.

Christian Ronaldo ya kafa tarihin zama dan wasan kwallon kafa na farko da ya zama dala biloniya.
09/10/2025

Christian Ronaldo ya kafa tarihin zama dan wasan kwallon kafa na farko da ya zama dala biloniya.

DA DUMI-DUMI: Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Wakar Kasar Hausa.
25/09/2025

DA DUMI-DUMI: Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Wakar Kasar Hausa.

Kafin dan wasan Faransa da PSG Ousmane Dembele ya samu kyautar a bana, tsohon dan wasan Liberia George Weah ne bakar fat...
24/09/2025

Kafin dan wasan Faransa da PSG Ousmane Dembele ya samu kyautar a bana, tsohon dan wasan Liberia George Weah ne bakar fata na farko da ya taba samun Ballon D'or a 1995.

Shin wane dan wasa bakar fata kuke hasashen zai sake lashe kyautar?

Jaruma Fati S. U Garba ta zama ta biyu cikin jarumai mata a masana'antar Kannywood da su ka fara mallakar iPhone 17 da t...
24/09/2025

Jaruma Fati S. U Garba ta zama ta biyu cikin jarumai mata a masana'antar Kannywood da su ka fara mallakar iPhone 17 da ta fito kwanan nan.

20 years after winning the Ballon d’Or, Ronaldinho passes the torch to Ousmane Dembélé 🏆
24/09/2025

20 years after winning the Ballon d’Or, Ronaldinho passes the torch to Ousmane Dembélé 🏆

Mai Girma Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko tare da Alhaji Bello Abubakar Wammako, Dr. Oroji Aliyu Wamakko tareda sauran ...
12/09/2025

Mai Girma Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko tare da Alhaji Bello Abubakar Wammako, Dr. Oroji Aliyu Wamakko tareda sauran yan uwa musulmi a lokacin dasuke gudanar da Sallar Juma'a a Yoroba Mosque, Asokoro Abuja

Ubangiji Allah ya amshi ibadunmu Ameen.

Ibrahim Bashir
Media Aide
12th September 2025

Address

Wangarawa Area
Sokoto
840101-840283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar BK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category