GIRKI ADON MACE

GIRKI ADON MACE ni dalibar ungoz
oma CE Amma Ina sha'awar girke girke ku sance dani Dan samun su kalakala

12/08/2025

Na cu*ci kishiyata na z@linceta na h@nata samun farinciki a gidan aurenta nasa tafara w@ri Mijina ya mu*zguna mata duk sanadiyyar mu*gun nufi Dana ta yi mata
Ni kadai ce wajen Mijina muna tsaka*da soyayya inada yara uku Sai Mijina ya samu aiki yayi arziki sosai kawai kwtsam yazo mun da mgnr Aure
Da har zan d@ga hankalina Sai kawai na barshi nace yayi mu g@ni cikin zuciyata nasan mu*gunta saitasa da k@far Amaryar ta b@r mun Mijin .aka saka Rana lokacin Aure yayi aka kawo ta gida
Tun daga randa tazo ai*kina ya fara
Yarinyar shekararta ashirin Ni Kuma zan Kai talatin da 2 hk Allah ya sani taso mu zauna lfy ta Kuma zauna da yayana da xuciya daya sannan Babu irin biyayyar da bata mun.
tunda na bar Mijina ya s@du da ita na wata guda har ta koma g Allah ban s@ke Bari y s@du da ita ba haka zan fito dashi waje in tu*ra yayana daki in kunnamusu abunda zai debe musu kewa in sa Mijina yazo tsakar gida kofar dakinta muyi zin*dir mu s@du inta ih*un Jin dadi dukdan in bak@nta mata Rai Sai dai kijita tana ta ku*ka 🥺Amma Ni koajiki na a wannan lokacin nace wasa farin Girki bak*iga k0mai ba yarinya >>>>>>anty poster wannan Bari in cigaba da rubu*towa Kar yayi ts@yi sosai
😢😢😢

Wow kuyi searching kuyi joining group akwai karuwa sosai
07/05/2025

Wow kuyi searching kuyi joining group akwai karuwa sosai

Hmmm if you know you know
06/05/2025

Hmmm if you know you know

Ni dai kudin da aka aje gefe Kai ,kefa ?
06/05/2025

Ni dai kudin da aka aje gefe Kai ,kefa ?

*YADDA AKE HADA KUNU KALA KALA**KUNUN ALKAMA 1*AlkamaAyaKi gyara Alkama wato ki wanke ki rege ki surfa saiki shanya, ita...
06/05/2025

*YADDA AKE HADA KUNU KALA KALA*

*KUNUN ALKAMA 1*

Alkama
Aya

Ki gyara Alkama wato ki wanke ki rege ki surfa saiki shanya, itama Aya ki surfa ki gyara ki shanya idan s**a bushe saiki hada guri 1 ki kai a niko miki ki tankade saiki debi garin ki dama da ruwan sanyin, sannan ki kwara tafashshen ruwan kamar dai yadda zaki dama kunun tsamiya,idan kika dama zaiyi kauri. Zaki iya sa lemin tsami idan kinaso saiki zuba sugar da madara in kinaso .
Zaki iya yima oga wannan kunu yayin buda baki ko karin kumallo. Wannan kunu yana da kyau sosai

*KUNUN SEMOVITA 2*

Semovita
Sugar
Madara
Lemon tsami

*Method*
Da farko zaki dama garin semovita kamar yadda zaki dama garin kunu ki zuba ruwan lemon tsami amma ba da yawa ba saiki juya gasarar sosai. Sannan ki zuba tafashshen ruwam zafi ki dam idan yayi saiki sa sugar da madara.
Zaki iya yiwa oga wannan kunu ya sha da kosan doya

*KUNUN SHINKAFA 3*

Shinkafa fara
Man gyada ko butter
flavour
inibi bushashe
sugar

*Method*
Ashmeera Muhd Habeeb
Da farko zaki wanke farar shinkafar ki shanya ta bushe ki kai a niko miki ki dora ruwa a wuta ki zuva buttet ko man gyada kadan. Ki dama garin shinkafar idan ruwan ya tafasa saiki zuba ki dama sannan ki sa bushashen inibi ki sa sugar da madara.

*KUNUN DANKALI 4*

Dankalin hausa
Gero
Dawa
kayan kamshi

*Method*

Da farko zaki jika gero da dawa idan s**a jiku saiki kai a markado miki amma kisa citta da kanumfari da barkono kadan. Shikuma dankali manya guda 2 saiki goga ki markada ki zuba a kan kullin da aka niko miki. Saiki raba kullin biyu ba saikin tace ba sannan ki kwara wa rabi ruwan zafi ya damu kamar koko rabin kuma ki kwara masa ruwan sanyi kamar dai yadda k**eson yawan kunun bayan kamar 30min zuwa 1 hr idan kika juya zakiga kokon da kika damaya tsinke yayi tsululu saiki hada da wanda kika sawa ruwan sanyi sannan ki tace kisa sugar. Zaki iya sawa yayi sanyi sannan yanada saurin yin tsami.


Follow for more tips and recipes Ashmeera Muhd Habeeb
Your favorite Nigerian snack

YADDA AKE YIN ICE CREAM A GIDAKayan Hadi:1. Whipping Cream – 1 cup2. Madarar Garin (Powdered Milk) – 2-3 tablespoons3. R...
04/05/2025

YADDA AKE YIN ICE CREAM A GIDA

Kayan Hadi:

1. Whipping Cream – 1 cup

2. Madarar Garin (Powdered Milk) – 2-3 tablespoons

3. Ruwa mai sanyi sosai – 2 cups

4. Condensed Milk – ½ cup

5. Vanilla Extract – 1 teaspoon

---

Yadda Ake Yi:

1. A zuba 1 cup na whipping cream a cikin bowl mai tsafta.

2. A haɗa madarar gari da ruwa mai sanyi sosai (2 cups) a hankali, sai a zuba cikin whipping cream ɗin.

3. A yi amfani da whisker ko electric mixer, a na mixing har sai ya yi kamar kumfa, ya ɗan yi tsawo.

4. A zuba ½ cup na condensed milk, sai kuma a ƙara vanilla extract, a cigaba da mixing har sai duk ya haɗu sosai.

5. Idan ya yi laushi mai kyau kuma ba shi da lumps, a zuba a cikin container mai murfi.

6. A saka a cikin freezer na tsawon 1 hour ko fiye har sai ya fara tauri.

7. Bayan ya yi tauri, a ɗauka da ice cream scoop a zuba a cikin kofi ko cone.

---

YADDA ZA A HADA FLAVORS DABAN-DABAN A KWANO DAYA:

Idan kina so ki samu ice cream mai launuka da ɗanɗano daban-daban a kwano guda, ga yadda za ki yi:

1. Bayan kin gama basic vanilla ice cream, ki raba shi gida 2 ko 3 (dangane da yawan flavors).

2. A kowanne bangare, ki saka:

Chocolate Flavor: Cocoa powder ko chocolate syrup

Mango Flavor: Mango puree ko mango flavor

Strawberry Flavor: Strawberry puree ko strawberry flavor da ɗan pink food color

3. Ki juya kowanne bangare daban-daban har sai ya haɗu sosai.

4. Sai ki zuba kowanne a cikin container guda, ki yi layer by layer ko a gefe-gefe, kada ki gauraya su gaba ɗaya.

5. A saka a freezer har sai sun ɗauki daskarewa.

---

Zaki samu kyakkyawan ice cream mai ɗanɗano da launuka daban-daban a kwano guda!

---

Shin kina son mu koya miki nau'in chocolate, mango, da strawberry daban-daban a cikinsu?

Yauwa🤗, Alhamdulillah duk kuntashi lafiya Nace ba😇...Abu nawa kuke yi da fulawa😋😋, kunkuwa san banda fankasau din alkama...
04/05/2025

Yauwa🤗, Alhamdulillah duk kuntashi lafiya Nace ba😇...Abu nawa kuke yi da fulawa😋😋, kunkuwa san banda fankasau din alkama zaku iya yin fankasau din fulawa, xar dadi kuma zar sauki
da abubuwa guda hudu kacal...

Ingredients
👇👇👇

Fulawa gwagwani uku
Yeast cokali daya
Gishiri kadan
Man gyada na suya

Procedure
👇👇👇
Ki tankade fulawar ki sai kisa mata yeast da gishiri ki kwaba ta da kyau, kamar yanda k**e kwaba puff puff ko fanke but shi fankasau wajen kwabashi buga shi zakiyi da kyau sosai, saboda sai kin buga shi sosai kafin kisamu dandanon nan wanda zaki ganshi ta waje ya yi crispy crispy haka💃. daga nan sai ki rufe kisa shi a rana har ya tashi, idan ya tashi sai ki kara buga shi sosai (i.e kwabawa da hannu) sai ki saka abin tuyan ki a kan wuta, ki zuba man gyada idan ya yi zafi, sai ki na diban kwabin funkaso nan kadan kadan ki na fadada shi da hannunki ki na sawa a mai ki na soyawa har sai ya soyu, sai ki tsane a matsani.

Ana ci da miyan ganye, miyan taushe, miyan egusi kai harma da Stew 💃💃💃.... amma bandaa kubewa filis😆🙏🏽

Student midwife

01/05/2025

YADDA AKE HADA
*All Purpose Spice* a saukake:

Abubuwan da ake bukata:
- Citta (Ginger powder) – 2 cokali
- Tafarnuwa (Garlic powder) – 2 cokali
- Albasa (Onion powder) – 2 cokali
- Curry – 1 cokali
- Thyme – 1 cokali
- Black pepper (barkono baki) – 1 cokali
- White pepper (barkono farare) – 1/2 cokali
- Paprika (barkono ja busasshe) – 1 cokali
- Nutmeg (Gyada mai kamshi) – 1/2 cokali
- Turmeric (Kurkum) – 1 cokali
- Gishiri (kadan) – za a iya zuba kadan idan ana so
- Maggi ko seasoning powder (idan ana so) – kadan
Yadda ake hadawa:
1. A zuba dukkan kayan cikin wani babban kwano.
2. A gauraya sosai har su hade.
3. A saka cikin kwalba ko roba mai rufewa sosai.
4. A ajiye a wuri mai sanyi da inuwa.

Note: Idan kana son ƙarin kamshi, zaka iya kara bay leaf powder ko oregano kadan.

Kuna so in baku recipe na musamman (irin wanda za a iya siyarwa, wato business standard)?

22/04/2025
Sai a kula
22/04/2025

Sai a kula

Fantastic
22/04/2025

Fantastic

19/04/2025

NAMIJIN DA MACE BATA IYA MANTAWA DA SHI DUK TSAWON ZAMANI CIKIN SAUKI........

*Wanda yake iya sauraronta, zai saurari zancen ta kowanne iri ne kuma yayi maraba da shi na daidai da rashin daidai, cikin kulawa da biye mata kafin yayi mata gyara idan ya kasance da gyara, baya kushe ta ko gwasale ta.

*Namijin da baya wasa da abin da ya shafe ta me daďi ko mara dadi sai inda qarfinsa ya qare kamar in ta shiga damuwa, shima zai nuna damuwarsa sosai.

*Namiji me juriya da Haquri da ita sosai kan daidai da rashin daidai dinta, me mata fada da nasiha cikin kulawa babu fada da hayaniya.

*Me yawan kyauta da fara'a dakuma bayar da kulawa, kamar yi mata sannu da zuwa idan ta dawo daga unguwa da tambayar ta hanya, kiranta idan tayi tafiya yaji ya ta sauqa ko ya ta kwana? wanda baya son ya bata mata Rai da ganganci yana kula da motsinta sosai na farinciki ko damuwa, yayi iya yinsa wurin ganin tayi nishadi idan damuwa ce.

*Wanda zaiyi wasa da ita, ya tattauna da ita, ya shiga Lamuranta sosai da sosai.

*Wanda ko yaushe yake son cigabanta da ganin Burinta me kyau ya cika indai yana da yanda zaiyi.

*Me girmama komai nata da kowa nata, me girmama ta da Daraja ta, da tsayuwa kan tsare mutuncinta.

Duk macen da ta Rayu da irin wannan Namijin da wuya ta qara jin dadin Rayuwa da wani a Duniya, wasu sun samu suna wasa da irinsa, wasu basu samu ba suna neman irinsa.

Allah yayi wa kowa zabin alheri🙏

Address

Tambawal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GIRKI ADON MACE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share