26/11/2025
KALOLIN WASANNI [ROMANCE] 15 DA MACE TA FI SO
-------------------------------
👉🏼1. Slow kissing (Sumbata a hankali)
Ba da gaggawa ba. Sannu a hankali, k**ar kana jin daɗin kowanne latsa.
👉🏼2. Neck kisses (Wuyan mace)🙊
Wuyan mace yana da matuƙar sensitivity. Sumbata a hankali, ba tsotsa ba.
👉🏼3. Ear whispering (Magana a kunne)🗣️
Magana mai laushi a kunnenta:
“Kin yi kyau.”❤️
“Ina kaunar ki.”
Yana tayar mata da hormones.❤️
👉🏼4. Eye contact +😍 murmushi
Duba idanunta ka yi murmushi. Wannan na kunna mata sosai kafin ma a taɓa su.
👉🏼5. Shafa bayanta (Back caressing)🥰
A hankali, daga wuya ƙasa zuwa kugu. Yana sa jiki ya saki.
👉🏼6. Runguma mai tsayi (Long hug)🫂🫂
Runguma na minti 10 na saka mace jin nutsuwa sosai.
👉🏼7. Shafa kunnenta👂🏼
A hankali ka shafa gefen kunnenta da yatsanka. Yana motsa jiki sosai.
👉🏼8. Romantic talk💏
Kalaman soyayya suna kunna mata fiye da taɓawa.🗣️🙉
👉🏼9. Shafa hannunta🫳
Taɓa ta cikin salo, k**ar kana wasa da yatsunta. Mace tana son attention.
👉🏼10. Tausa a kafadu🫂
Yawancin mata suna da gajiya. Idan ka yi mata tausa, sha’awa da love s**an motsa.
👉🏼11. Shafa cinya🦵🏻 a hankali (ba kai tsaye ba)
Cinyoyi suna da sensitivity sosai
A hankali ka shafa gefen cinyarta.
👉🏼12. Sumbatar kumatu💋
Kiss a kuncinta yana sa ta ji daɗin kulawa sosai.
👉🏼13. K**a kugu (waist hold)
Riƙe kugunta a hankali. Wannan yana saka mace ta ji tsaro da soyayya.
👉🏼14. Wasa da gashin kanta👩🏽🎤
Shafa kanta, wasa da gashin kai. Wannan yana matuƙar kwantar da hankali.
👉🏼15. Yin komai a HANKALI BA DA GAGGAWA BA
Wanda ya iya sannu a hankali, matarsa tana jin shi sosai fiye da duk wani yake akasin hakan.
Ga masu tambaya ko Karin haske a bayanina ko buqatar maganin sanyi,basir, matsalar istimana'i, kankancewar gaba,Rashin kuzari, Breath,hips,da kiba,Karin Ni'ima, matsi, matsalolin mata Ciwon mara,matsalar Rashin haihuwa,jun zafi yayin zuwan Al'adah da sauransu.