Darulhadith Tahfeezul Quran

Darulhadith Tahfeezul Quran Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darulhadith Tahfeezul Quran, JIBWIS Central Masjid Uba Adamawa, Uba.

19/04/2026

02
Daliba:Ummu Kulthum

19/04/2026

03
Daliba: Sumayya Sallau

19/04/2026
19/04/2026

Tasmiin Qasidatullamiyya na babban malami sheikhul Islam inbn taimiyya al harrazi addimashqi Rahima hullahu.
Qasīdatul Lāmiyyah qasida ce ta tarbiyya da aqeeda wadda take gina fahimtar ɗalibi tun daga matakin farko. Don haka, tasmi’in baitoci 15 da daliban Tamheed 3 za su gabatar yana daga cikin kyawawan matakai na gina tushe mai ƙarfi a ilimin addini, tare da koyar da su tsari, ladabi da jarumtar karatu a gaban jama’a. Muna roƙon Allah Ya sa wannan karatu ya zame musu haske a zukata, Ya sauƙaƙa musu fahimta da haddacewa, Ya kuma sanya su cikin masu ɗaukar ilimi da aiki da shi a rayuwarsu. Āmīn.
01
Daliba:Amina Ishaq

18/04/2026

04
Daliba:Zainab Rabiu

18/04/2026

03
Daliba:Amatullah Younusa

14/04/2026

Assalamualaikum warahmatullah,
Wannan bangarene na karatun dare wadda makaranta ta shiryawa dalibanta domin taimaka musu waje kiyaye tilawar Alqurani.
Allah tabbatar mana Qurani azuka tammu.
Ameen.

11/04/2026

03
Dalibi: Abduraahman Ibrahim

11/04/2026

02
Tareda dalin:Ibrahim Muhammad

11/04/2026

Assalamualaikum wharahmatullah,
Akasance damu domin bibiyar tasmiin littafin (إعلام الأقران)wadda baban Malami Sheikh Abduraahman bagarawa ya wake shi abangare na abinda ya shafi ulumul Quran, tareda dalibai na aji 4 Inshaa Allah.

Address

JIBWIS Central Masjid Uba Adamawa
Uba

Telephone

+2349063066333

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darulhadith Tahfeezul Quran posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share