Real isma'eel adarawa achida

Real isma'eel adarawa achida Allah kayi muna kariya da sharrin mai sharri ameen

22/03/2025

Subhanallahi

To gareku daliban jami.a
19/03/2025

To gareku daliban jami.a

DA DUMIDUMINSA: Kungiyar Lauyoyi Ta Nijeriya Ta Yi Allah Wadai Da Matakin Da Shugaba Tinubu Ya Dauka Kan Dakatar Da Zaba...
19/03/2025

DA DUMIDUMINSA: Kungiyar Lauyoyi Ta Nijeriya Ta Yi Allah Wadai Da Matakin Da Shugaba Tinubu Ya Dauka Kan Dakatar Da Zababben Gwamnan Rivers
..kungiyar ta ce babu wata doka da ta baiwa shugaban kasa tsige zababben gwamna

Kungiyar Lauyoyin Nijeriya (NBA) ta yi Allah wadai da hukuncin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na dakatar da gwamnan jihar Ribas, Mataimakinsa da 'yan majalisun jihar.

A wata takardar da kungiyar ta fitar mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar na kasa, Mazi Afam Osigwe SAN, ta bayyana cewa babu wata dokar kasa da baiwa shugaban kasa damar sauke zababben gwamna, don haka wannan hukunci ya saba doka, kuma yin hakan babbar barazana ce ga dimokradiyya.

Kungiyar ta kara da cewa abinda zai sa a kafa dokar ta baci a jiha kamar yadda dokar kasa sashe na 305 (3) ta tanadar shine, rikicin da zai iya zama barazana ga kasa da sauran al'amura makamantan haka.

France's attacking options are a joke 🤯
19/03/2025

France's attacking options are a joke 🤯

18/03/2025

Hala madrid

16/03/2025

😄😄😄😃😃😃😄😄😄😄😄😄😃😃😃😃😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄😄

15/03/2025

❤❤❤❤❤❤❤💖💖💖💖💖💖

14/03/2025
A VAR ruling, saved penalties and controversy galore...Real Madrid are THROUGH to the quarter-finals! 🤯 Read more: https...
13/03/2025

A VAR ruling, saved penalties and controversy galore...Real Madrid are THROUGH to the quarter-finals! 🤯 Read more: https://trib.al/rfAoQ6p

13/03/2025

Ina yan hala madrid ne

12/03/2025

🫀🙏🙏🙏🙏🙏

Address

Wurno LG Achida Rown
Wurno

Telephone

+2347018860365

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real isma'eel adarawa achida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real isma'eel adarawa achida:

Share

Category