Lokaci Baƙo Ne

Lokaci Baƙo Ne Bai kamata ba ka yi duk wani posting marar amfani ba.

26/04/2026

'Yan kannywood da sauran masu shirya film 📼 mai dogon zango aikinsu shi ne shagaltar da al'umma don su samu kuɗi 💵 💰 kawai 👌.

Duniyar nan dai ba matabbata ba ce ❌, abu mafi muhimmanci shi ne yin abinda shari'ar Musulunci ta yarda da shi ko ta yi umarnin aikatawa.

To Allah Shirya mu Ya kuma ganar da mu.

11/02/2026

Lokaci dai baƙo ne, idan baka yi abinda ya dace ba a lokacin da kake da dama zai wuce ya barka da nadama.

Ina mamakin masu rayuwar alfahari da kuɗin al'umma don kawai suna mulkar su.

Bawon Allah gobe ƙiyama sai an ma hisabi yadda ka samu kuɗi da yadda ka kashe su Naira bayan Naira, tsaya ka natsu ka yi nazari zaka fahimci Duniya gidan ruɗu ne idan baka yi taka tsantsan ba.

11/02/2026

Ba a yin abinda aka tabbatar da mulki don shi wato ADALCI, da GASKIYA, da kuma AIKI sai shirme da son kai kawai.

19/01/2025

Ka ribaci lokacinka kafin ya kuɓuce maka domin lokaci nada matuƙar tsada.
Wannan tunatarwar ce daga gare ni.

17/01/2025

Lokaci ⌚ yana da matuƙar tsada, ka ribaci lokacinka wajen aikata aiyukan alkhairi kafin ya kuɓuce ma.
Lokaci baƙo ne, kada ka yarda ya kuɓuce ma.

20/02/2024

Wasa da addinin Musulunci wasa ne da rayuwa.

Domin addinin shi ne rayuwarmu.

10/11/2023

Lokaci ⌚ yana da matuƙar daraja kuma baƙo ne.

Idan muka yi la'akari zamu ga cewar yanzu shekaru sulalewa suke ta hanyar yau da gobe.

Mu kan yi nadama akan abinda bamu yi shi ba na alkhairi.

Address

Wuse Ll Abuja
Wuse Ii
+234

Telephone

+2348029977786

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lokaci Baƙo Ne posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category