19/05/2026
Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
Mbeno nasiyo tana gayyata dukkan wani "KARAI KARAI" Dake fadin Jahar Adamawa da kewaye zuwa meeting nata data Saba gabatarwa kowane wata Wanda za'ayi Kamar haka
RANAR Asabar 23__05__2026
VENUE,_WALOWAL GUGU PRIMARY SCHOOL SAMINAKA NUMAN ROAD YOLA SOUTH ADAMAWA STATE.