Bana son magana

Bana son magana Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bana son magana, Grocers, Farawa, Yola.

13/02/2023

Allahu Akbar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Daga jiya zuwa yau An samu gudunmawar naira N34,900 (Dubu Talatin da Hudu da dari tara daga hannun mabiya wannan shafin, Allah (SWT) ya biyaku da gidan Aljannah kuma ya hada ku da masu taimakon ku a duk inda kuke alfarmar wannan rana ta yau, sannan har yanzu kofa a bude take domin ceto rayuwar wannan bawan Allah.

Don Allah ko naira 50 (Hamsin) ce, taimako baya kadan ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ.

Ga number account din mahaifin shi:

0599107200

NURA MUSA
*GTBank*

Aliyu yaro danshekara 15 dake tudun wada funtua

Aliyu yana neman taimako wajen 'yan uwa musulmi

Kusan wata 3 kenan yana kwance baci ba sha ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

kullun cikin karin ruwa Akalla kullun sai ansamashi ruwa leda 3

(shine abincinshi shine ruwanshi).

Da zaran yachi abinchi sai abinchin yatsaya a kirjinshi baya wucewa cikinshi

Anje asibitin funtua anturasu katsina sunje katsina sun kwanta daga baya anturasu asibitin Abu zaria.

Komai nasu yakare sakamakon iyayenshi bamasu halibane, dan haka suke neman taimako gurin al'umma domin ceto rayuwarshi daga hadarinda take

Zaman yanxu an turasu A.B.U Zaria amma babu ko na motarda zasu hau suje asibitin ballantana na gwaji dana magun-gunan da za'a rubuto musu. A taimaka jama dan Allah ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ.

Haka zalika iyayanshi na bukatar abinci domun komai nasu ya kare sanadiyyar wannan rashin lafiyar tashi kutaimaka fisabilillahi domin kaishi asibiti dan Allah jama'a Allah ya bamu ikon taimakawa ameen

Domin karin bayani kukira 09046731412 masu taimakawa ta banki kuma ga number da zaku taimaka nan.

0599107200

NURA MUSA
*GTBank
Mungode sosai Allah ya saaka da Alkhairi sannan Allah ya bar zumunci Ameeen.

13/02/2023

Follow for follow

to fa to fa so biyu jama ina,mai sanar daku wasa ce ta mawakar adamawa state nan ngurore a guwar yandan nan bada jumawa ...
12/02/2023

to fa to fa so biyu jama ina,mai sanar daku wasa ce ta mawakar adamawa state nan
ngurore a guwar yandan
nan bada jumawa ba kwana biyu yarage

New music song by mjstar zazzafar albumwakoki masu dadi Popstar EP๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‡now available on all platforms below๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://nort...
12/02/2023

New music
song by mjstar
zazzafar album
wakoki masu dadi
Popstar EP๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‡now available on all platforms below
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://northmusic.com.ng/mjstar-popstar-ep/
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.arewacoolmusic.com.ng/2023/02/mjstar-popstar-ep.html
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.naijatype.com.ng/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.jiggynonstop.com/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://audiomack.com/sani-mjstar/album/popstar-ep-6

MjStar โ€“ Popstar โ€“ NORTH โ€“ NorthMusic

New music song by mjstar zazzafar albumwakoki masu dadi Popstar EP๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‡now available on all platforms below๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://nort...
11/02/2023

New music
song by mjstar
zazzafar album
wakoki masu dadi
Popstar EP๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‡now available on all platforms below
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://northmusic.com.ng/mjstar-popstar-ep/
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.arewacoolmusic.com.ng/2023/02/mjstar-popstar-ep.html
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.naijatype.com.ng/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.jiggynonstop.com/2023/02/mjstar-popstar.html?m=1
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://audiomack.com/sani-mjstar/album/popstar-ep-6

Allah sarki duniya labari ce ita dah abun dake cikin ta ku duba mutuwar    abokin baban aminah  Ubangiji kasa yahuta a c...
10/02/2023

Allah sarki duniya labari ce ita dah abun dake cikin ta ku duba mutuwar abokin baban aminah Ubangiji kasa yahuta a cikin kabarisa domin,darajar annabi mohammed Rasulullah s a w kasa shin cikin gidan aljanah

Address

Farawa
Yola
07026626226

Telephone

+2349137885550

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bana son magana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category