Hasken muslinci zaria

Hasken  muslinci zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hasken muslinci zaria, No 112 zaria, Zaria.

15/03/2026

Allah ka amsa ibadun mu ameen

15/03/2026
SALLAR DARE ! Duk mai yin sallar dare zaka same shi cikin nutsuwa da yawan farin ciki. Saboda sallar dare dabi'a ce ta m...
04/09/2025

SALLAR DARE !

Duk mai yin sallar dare zaka same shi cikin nutsuwa da yawan farin ciki. Saboda sallar dare dabi'a ce ta mutanen kirki waɗanda ke neman kusanci da Allah cikin dare, lokacin da jama'a ke barci.

in affordable price
07/07/2025

in affordable price

24/04/2025

Allah ya saka da alkhari mlm masussuka

14/04/2025

Murna ta koma ciki kenan

04/04/2025

Allah ya kara sutura aminu alan waka kuma fito mana da mlm sarki

26/03/2025

Lallai akwai matsala kam

05/02/2025

Allah bamu ikon aiki da abinda kasanar damu

31/12/2024

Kaicoh!!!

In baka da ilimin addini, s**e maka ɗan boko aƙida. In kana da ilimin addini ba kada na boko, s**e maka baka waye ba ɗan.... In kana da ilimin addini dana boko daka aikata kuskure s**e ilimi bai yi amfani ba, In ka rasa duka ilimin biyu s**e maka banbancinka da jaki shine bindi, In kana da sana'a tana haɓaka, sai s**e anya kuwa baka haɗawa da haram? In baka da sana'a, da anyi sata a riƙa zargin kai ne. Baka shiga harkokin mutane, s**e kana da girman kai. Ka shiga cikin lamuransu s**e kafiye shishshigi.

Ka zama nagari anama kallon munafiki mai aikata masha'a a ɓoye. Ka zama na banza ana ganinka maras kunya, Kana rayuwa ana maganarka, ka bar duniya ana zancen makomarka. Hakafa rayuwar take! Komai kayi baka tsira ba. To dai ya rage gareka ka zaɓi hanyar da zata fish-she ka. Amma kasani, ko wacce hanyar ka zaɓa, to da akwai sakamakonka nabinta anan gidan duniya da kuma ranar gobe. Rayuwarka rayuwarkace. Kai kasan yanda ya dace ka tafi da ita.

Hasken muslinci

19/12/2024

ذلك عِيسَى ابْنُ مَرْيَمَ

Address

No 112 Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hasken muslinci zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share