sokoto State indigene resident in zazzau

sokoto State indigene resident in zazzau dan fadakarwa dacigaban Al Umar sakwatawa mazauna lardin zazzau

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJIUNAMADADIN KUNGIYAR SOKOTO STATE INDIGENE RESIDENT IN ZAZZAU KARKASHIN JAGORANCIN ALH SAL...
29/11/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJIUN
AMADADIN KUNGIYAR SOKOTO STATE INDIGENE RESIDENT IN ZAZZAU
KARKASHIN JAGORANCIN
ALH SALISU DAN HALIMA
SAN TURAKIN AMBARURA
TANA MIKA SAKON TAAZIYAR
RASUWARBABANMU
SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCI

Zuwa ga dukkan iyalansa,
Da dalibansa,
Da yan'uwansa
Da dukkan jama'ar
Da wannan rashi ya shafa.
Na duniya baki daya
Muna rokon Allah (SWT)
Ya yafe masa kura-kurensa,
Ya sasa Aljannah
Tazamo gida agareshi
Alfarman maaki SAW
Allah Ya bada Hakurin
Wannan rashi.daakayi
AMEEN ya haiyu ya kayum

✍️ SG ABDUL MUMINU HABIBU ✍️

Slm hon Bello isah chiroman AMBARURA Al ummar karamar hukumar gwadabawa da illela suna godiya da irin wannan abun alheri...
15/09/2025

Slm hon Bello isah chiroman AMBARURA Al ummar karamar hukumar gwadabawa da illela suna godiya da irin wannan abun alheri da yakema Al umma Allah yasaka masa da alheri AMEEN

Sg ✍️ Abdul muminu habibu ✍️

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJIUN 😭😭😭  Saƙon Ta’aziyaAMADADIN KUNGIYAR SOKOTO STATE INDIGENE RESIDENT IN ZAZZAU KARKASHI...
10/09/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJIUN

😭😭😭 Saƙon Ta’aziya
AMADADIN KUNGIYAR
SOKOTO STATE INDIGENE
RESIDENT IN ZAZZAU
KARKASHIN JAGORANCIN
ALH SALISU DAN HALIMA
(SAN TURAKIN AMBARURA)

Suna mika sakon ta’aziya da alhini
Ga daukacin al’ummar karamar hukumar Zariya,
Musamman ga iyalan wadanda
Ruwan sama ya yi sana diyar ajalinsu,
Da kuma wani bawan Allah
Da ya sadaukar da kansa wajen cetosu ,
Amma shima ajalin sa yayi

Wannan lamari babban jarrabawa ne daga Ubangiji. Muna rokon Allah ya gafarta wa wadanda s**a rigamu, ya ba iyalansu hakurin wannan rashi daakayi yakara tsaremu da Afkuwar irin wannan ibtila’in a gaba.
AL FARMAN MAAKI SAW AMEEN

Sg ✍️ Abdul muminu ✍️

Alhamdulillah masha allahu Munayiwa Allah SWA godiya daya bayyana muna dan uwanmu SP Musa Ahmad Gidan hamma. Bayanda yab...
29/08/2025

Alhamdulillah masha allahu Munayiwa Allah SWA godiya daya bayyana muna dan uwanmu SP Musa Ahmad Gidan hamma. Bayanda yabar gida kwana biyu ba'asan inda yakeba.muna godiya da irin adduoinda akayiwa Wannan bawan allah Allah yasaka da alheri AMEEN

25/08/2025
Slm Kai tsaye jawabin mai girma Hon bello isah chiroman ambarura Dan majalisa mai wakiltar Karamar hukumar gwadabawa Da ...
09/06/2025

Slm
Kai tsaye jawabin mai girma
Hon bello isah chiroman ambarura
Dan majalisa mai wakiltar
Karamar hukumar gwadabawa
Da illela awajan taron barka da sallah
Dakuma godiya da irin abin alherinda
Hon bello isah chiroman ambarura
Yakema Al ummar karamar hukumar Gwadabawa taron yasamu wakilcin
Shugaban samarin karamar hukumar Gwadabawa dafatan
Allah yabada ladan zumunci
Yasa albarka acikin wannan ziyara
AMEEN
sg ✍️ Abdul muminu habibu ✍️

Alhamdulillahi masha allahu Allah muna yima Allah SWA Godiya da yadawo mana da Hon bello isah chiroman ambarura Dan maja...
01/06/2025

Alhamdulillahi masha allahu
Allah muna yima Allah SWA
Godiya da yadawo mana da
Hon bello isah chiroman ambarura
Dan majalisa mai wakiltar karamar
Hukumar illela da gwadabawa
Lafiya cikin aminci
Kuma mukara godiya
Da wannan wakilci dayakema
Al umma badare bah rana
Kai madallah da wannan
Shugaba
Sg ✍️ Abdul muminu ✍️

Address

No 38 Old Hospital Road Sabon Gari Zaria
Zaria

Telephone

+2348065959482

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sokoto State indigene resident in zazzau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to sokoto State indigene resident in zazzau:

Share

Category