Chinko Abdulhamid Ibrahim Bule

Chinko Abdulhamid Ibrahim Bule Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Chinko Abdulhamid Ibrahim Bule, Grocers, No.15 layin zomo, Zaria.

Watarana wani Alhaji ya zo wucewa ta gefen wani rafi se ya ga wani  masunci (me k**a kifi) a gefen rafi ya samu guri ya ...
22/11/2025

Watarana wani Alhaji ya zo wucewa ta gefen wani rafi se ya ga wani masunci (me k**a kifi) a gefen rafi ya samu guri ya kwanta yana ta hutawan shi.
Se Alhaji nan ya cewa me kamun kifin nan " ya na ganka a kwance memakon k**a kifin ?"

Se masuncin yace " ai na gama k**a na yau. wanda na k**a ya ishe ni"

Alhajin nan yayi mamaki, sannan yace " To meyasa ba za ka tashi ka kara k**a wasu bah?"

Se masuncin nan yace " me zan yi dasu idan na k**a ?"

Alhaji :yace zaka siyar mana ka samu kuɗi dayawa, Sosai.daganan ka siya jiragen ruwa sababbi da manyan abin k**a kifi, daganan kuma ka zama babban mutum me kuɗi k**a na"

Se masuncin yace " To bayan na zama me kuɗi k**ar ka se kuma mene ?"

Se Alhajin yayi murmushi yace " se ka huta ka more rayuwa"

Se masuncin yace " To yanxu me ka same ni ina yi ?"

Alhajin yace "hutawa mana "

Se masuncin yace " kaga ba se na zama kai ba kenan kafin na huta na more rayuwa na"

part 1Ga cikakken tarihin Annabi Musa (A.S.) da Annabi Khidr (A.S.) k**ar yadda Qur’ani da hadisan Annabi (SAW) s**a bay...
02/11/2025

part 1Ga cikakken tarihin Annabi Musa (A.S.) da Annabi Khidr (A.S.) k**ar yadda Qur’ani da hadisan Annabi (SAW) s**a bayyana 👇

---

🌊 Tarihin Annabi Musa (A.S.) da Khidr (A.S.)

🕌 Asalin labarin

Labarin Annabi Musa da Khidr yana cikin Suratul Kahf (ayat 60–82). Wannan labari yana daga cikin mafi daraja a cikin Al-Qur’ani saboda darussan da yake dauke da su — musamman game da hikimar Allah da ilimin da mutum bai sani ba.

---

🧔 Dalilin haduwarsu

Wata rana Annabi Musa (A.S.) yana wa mutanensa wa’azi, sai wani mutum ya tambaye shi:

> “Wanene mafi ilimi a duniya?”

Sai Musa (A.S.) ya ce:

> “Ni ne.”

Allah Ya so Ya koya masa cewa akwai wanda ya fi shi ilimi a wasu fannoni, sai Ya ce masa:

> “Akwai wani bawa daga cikin bayina wanda na ba shi ilimi daga gare ni — ka tafi ka same shi.”

Wannan bawan Allah shi ne Khidr (A.S.).

---

🌊 Hanyar zuwa ga Khidr

Allah Ya umarci Musa da ya tafi inda koguna biyu s**a hadu (Majma’ul-Bahrain).
Ya tafi da wani matashi mai suna Yusha’u bin Nun (Joshua).
Allah Ya ce alamar wurin ita ce kifi da s**a dauka zai tashi ya gudu cikin ruwa.

Da s**a isa wurin hutu, kifi ya tashi ya shiga ruwa. Sun manta har sai da s**a wuce, sai Musa ya tuna.

> Suratul Kahf 18:63 — “Sai ya ce, ka ga, lokacin da muka tsaya a wajen dutse, na manta da kifin...”

Da s**a koma, s**a same Khidr (A.S.).

---

🧙‍♂️ Fara tafiya da Khidr

Khidr ya ce masa:

> “Ba zaka iya hakuri da ni ba, domin zaka ga abubuwa da ba ka san hikimarsu ba.”

Musa ya yi alkawari zai yi hakuri.

Sai s**a fara tafiya tare, kuma abubuwa uku s**a faru 👇

---

1️⃣ Labarin jirgin ruwa

S**a hau jirgin ruwan wasu matalauta, sai Khidr ya huda jirgin.

Musa ya ce:

> “Me yasa ka huda jirgin da s**a dauke mu kyauta? Za ka nutsar da su?”

Khidr ya ce:

> “Na gaya maka ba zaka iya hakuri ba.”

Hikima:

Daga baya ya bayyana cewa jirgin mallakar matalauta ne, kuma wani sarki yana kwace jirage. Don haka ya huda shi domin sarkin ya ƙi karɓa, ya ceci masu jirgin.

💘💘💘💘💘💘💘💘
20/10/2025

💘💘💘💘💘💘💘💘

Ku shirya da kunga blue 🔵💙💙🔵 colour toh tawagar mune ( ANNABINE MADOGARA)
15/09/2025

Ku shirya da kunga blue 🔵💙💙🔵 colour toh tawagar mune
( ANNABINE MADOGARA)

Insha Allahu gobe a garin layin ZomoAyi soyayya masoya💓💓💓                               Ayya Shehu💪💪💪
11/09/2025

Insha Allahu gobe a garin layin Zomo
Ayi soyayya masoya💓💓💓
Ayya Shehu💪💪💪

Mjls da aka gudanar kenan dazu a hayin matasa MADARAR'BEGE (MB)INDAI ANNABI NA'NAN 👇👇👇KOWA BAYANAN                      ...
11/09/2025

Mjls da aka gudanar kenan dazu a hayin matasa MADARAR'BEGE (MB)
INDAI ANNABI NA'NAN 👇👇👇
KOWA BAYANAN
Ayya Shehu💪💪💪

Insha Allahu a T/Jukun Habibullahi madarar bege (MB)Ayi soyayya masoya                        Ayya Shehu💪💪💪
11/09/2025

Insha Allahu a T/Jukun Habibullahi madarar bege (MB)
Ayi soyayya masoya
Ayya Shehu💪💪💪

Da'iratu madarar bege Foundation na garin layi ZomoKe farin cikin gayyatar masoya zuwa wajen MJLS da za'a gudanar alkham...
11/09/2025

Da'iratu madarar bege Foundation na garin layi Zomo
Ke farin cikin gayyatar masoya zuwa wajen MJLS da za'a gudanar alkhamis 11/9/25 a hayin matasa 4:00pm
(ayya Shehu)💪💪💪

Budadduyar gayyataAyi soyayya masoya               Ayya Shehu 💪💪💪💪
11/09/2025

Budadduyar gayyata
Ayi soyayya masoya
Ayya Shehu 💪💪💪💪

💕💓💕💓💓MADOGARA💓💕💓💓💓💓
01/09/2025

💕💓💕💓💓MADOGARA💓💕💓💓💓💓

05/06/2025
Ina ne Nan A layin zomoBari muga wa'inda s**a sani
01/06/2025

Ina ne Nan A layin zomo
Bari muga wa'inda s**a sani

Address

No.15 Layin Zomo
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chinko Abdulhamid Ibrahim Bule posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category