Matan arewa mdk

Matan arewa mdk Ku tema kawa matan ku da iyalan ku mata

18/08/2025

Hadi da magana akan karatun Mata daga bakin hajya Aisha human right


゚viralシ
Matan arewa mdk

18/08/2025

Chigaban karfa fawar da hajya Aisha human right tayi ajiya guntaron bude kungiyar Matan arewa mdk

゚viralシ

18/08/2025

Manya manaya jawabai da gun
Hajya Aisha human right
A gun bikin bude kungiyar Matan arewa mdk a garin zabi


゚viralシ

Wadannan sune wa inda muka yaye masu koyon sana o i daga Matan arewa mdkA yau gun bikin bude kungiyar
17/08/2025

Wadannan sune wa inda muka yaye masu koyon sana o i daga Matan arewa mdk
A yau gun bikin bude kungiyar

Kaitsaye daga gun bikin bude kungiyar Matan arewa mdk daga nan zabi sabon gari zaria kaduna state Nigeria
17/08/2025

Kaitsaye daga gun bikin bude kungiyar Matan arewa mdk daga nan zabi sabon gari zaria kaduna state Nigeria

08/08/2025
📣 *KE MACE CE 'YAR AREWA?*  Kina da burin dogaro da kanki?  Kina son koyon sana’o’i da ilimi mai amfani?💚 Shiga cikin *M...
28/07/2025

📣 *KE MACE CE 'YAR AREWA?*
Kina da burin dogaro da kanki?
Kina son koyon sana’o’i da ilimi mai amfani?

💚 Shiga cikin *Matan Arewa Masu Dogaro da Kai*
Kuna da horo, darussa, sana’o’i da goyon baya.

👇 Shiga group:
[Link na WhatsApp]

*Za mu gina juna tare.*

゚viralシ

Matan arewa mdk
Emma’s Spaceစာတို


18/07/2025

Video kai tsaye daka wurin taron Matan arewa mdk

Tau juma a 18 july 2025 Kai tsaye dake gudanar da taro a muhallin mu dake zabi  Bayan bude taro da addu a An kwarara man...
18/07/2025

Tau juma a 18 july 2025
Kai tsaye dake gudanar da taro a muhallin mu dake zabi
Bayan bude taro da addu a
An kwarara mana guiwa da kala mai masu dadi daga baki ubanmu kuma shigan tafiyar mekudi samaru
Dakuma baban mu malam isa gidan bakko
Sauran bayanai akan hotuna
Matan arewa mdk





゚viralシ

♤♤♤Yau alhamis 26 gawatan june 2025♤♤♤Muhalar ci gayyatar da akaimana acin garin zaria don  Jawosu ajiki dakuma hada kai...
26/06/2025

♤♤♤Yau alhamis 26 gawatan june 2025♤♤♤
Muhalar ci gayyatar da akaimana acin garin zaria don
Jawosu ajiki dakuma hada kai domin ci gaban matan arewa
Sauran bayanai cikin hotuna
Matan arewa mdk



Yau juma a 20 gawata june 2025Munyi mitting a gidan shugabar kungiyan Matan arewa mdk        စာတို ゚viralシfypシ゚viralシalシ...
20/06/2025

Yau juma a 20 gawata june 2025
Munyi mitting a gidan shugabar kungiyan Matan arewa mdk








စာတို
゚viralシfypシ゚viralシalシ

゚viralシ

Address

Zabin Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matan arewa mdk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category