tijjaniyya Movement Sabon-gari zaria

tijjaniyya Movement Sabon-gari zaria Religious activities

وَمَا مُحَمَّدٌ إِلَّا رَسُولٌ قَدْ خَلَتْ مِنْ قَبْلِهِ الرُّسُلُ أَفَإِنْ مَاتَ أَوْ قُتِلَ انْقَلَبْتُمْ عَلَى أَعْقَ...
27/11/2025

وَمَا مُحَمَّدٌ إِلَّا رَسُولٌ قَدْ خَلَتْ مِنْ قَبْلِهِ الرُّسُلُ أَفَإِنْ مَاتَ أَوْ قُتِلَ انْقَلَبْتُمْ عَلَى أَعْقَابِكُمْ وَمَنْ يَنْقَلِبْ عَلَى عَقِبَيْهِ فَلَنْ يَضُرَّ اللَّهَ شَيْئًا وَسَيَجْزِي اللَّهُ الشَّاكِرِينَ@

Wasu daga cikin committees dinmu kenan yayin da suke gudanar da aiki  a ranar Bikin Takutaha data gabata a zaria Tijjani...
19/10/2025

Wasu daga cikin committees dinmu kenan yayin da suke gudanar da aiki a ranar Bikin Takutaha data gabata a zaria



Tijjaniyya movement sabon-gari local government.

Ƙarin wasu hotuna na sha'irai mahalarta Takutaha daka Chikaji Sabon-gari zaria.ALLAH ya saka da alheri. ✍️ MEDIA AND PUB...
15/09/2025

Ƙarin wasu hotuna na sha'irai mahalarta Takutaha daka Chikaji Sabon-gari zaria.

ALLAH ya saka da alheri.



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA A madadin Tijjaniyya movement sabongari ke mika sakon godiya tare da jinjina ga mahalarta zaga...
15/09/2025

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA

A madadin Tijjaniyya movement sabongari ke mika sakon godiya tare da jinjina ga mahalarta zagayen rally takutaha yan islamiyyu, sha’rai da kuma qungiyoyin yan kasuwa da sauran al’ummah masoya.

Jinjina ta musamman ga jamian tsaron da s**a taka rawar gani wajen wannan taro domin ganin an yishi lafiya kuma an tashi lafiya irin su KADVIS , Road Safety, Hisbah, Man O’war , kuddamun nabiyyi , fityanul islam, munazzama da sauran su muna kara godiya sosai Allah ya shiga lamuranku .

Muna kara godiya ga wanda s**a bamu gudun mawa ta kudi tun daga naira daya har zuwa dubu , muna rokon Allah ya saka musu da alkairi ya sa a mizani ya kuma karawa dukiyoyinsu albarka.

A karshe muna kara jinjina ta musamman ga jajirtattun membobin wannan kungiyar me albarka wanda s**a sadaukar da lokacin su da dukiyarsu ba dare ba rana suna fadi tashi wajen ganin an cimma nasara ubangiji Allah ya sakawa kowa da alkairi ya sada mu da annabin tsira SAW ❤️

Allah ubangiji ya maimaita mana ya kara hada fuskokinmu da alkairi. Ameen.

Signed: Ahmad Abubakar,
Public relation officer,
Tijjaniyya movement sabongari.

KASHI NA SHA SHIDA.Waɗannan hotunan na wasu daka cikin kwamitocin kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria ne waɗan...
14/09/2025

KASHI NA SHA SHIDA.

Waɗannan hotunan na wasu daka cikin kwamitocin kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria ne waɗanda s**a haɗa da :

ORGANISING COMMITTEE
WELFARE COMMITTEE
MEDIA COMMITTEE
CONTACT COMMITTEE
HEALTH COMMITTEE

Kowanne kwamiti sun fito tsaf cikin kyawawan shigar su da ado bai ɗaya, babu shakka kun girmama Lamarin ANNABI Muhammad sallallahu alaihi wasallam ❤️

ALLAH ya ninka ɗumbin nasarori ga wannan tafiya, ALLAH ya huce gajiya.

Mun gode 💓



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA SHA BIYAR.Ƙarin wasu hotuna na Ƴan agaji da Ƴan islamiyyu ɗauke da tutocin su cikin tsari da kyakkyawar shiga.M...
14/09/2025

KASHI NA SHA BIYAR.

Ƙarin wasu hotuna na Ƴan agaji da Ƴan islamiyyu ɗauke da tutocin su cikin tsari da kyakkyawar shiga.

Muna ƙara godiya ga ƴan islamiyyu musamman yadda s**a bada haɗin kai wajen bin tsari yadda ya dace.

ALLAH ya saka muku da alheri.



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA SHA HUƊU.Tawagar mahaya dawaki suna ɗaya daka cikin kwamitoci na kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria,...
14/09/2025

KASHI NA SHA HUƊU.

Tawagar mahaya dawaki suna ɗaya daka cikin kwamitoci na kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria, wanda aka ƙirƙire su domin gudanar da zagayen a kan dawaki da motoci duk a shekarar da za'ai hawan Takutaha.

ALLAH ya maimaita mana.

.

✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA SHA UKU."Wanda ya ke tare da ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) Shi yai dacen abokin zama duniya da ƙiyama" ✍️MEDIA AND P...
14/09/2025

KASHI NA SHA UKU.

"Wanda ya ke tare da ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) Shi yai dacen abokin zama duniya da ƙiyama"



✍️MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA SHA BIYU.Wasu daka cikin sha'irai da s**a yi hawa a bikin takutaha bayan saƙon gayyata ya iske su, babu shakka ...
14/09/2025

KASHI NA SHA BIYU.

Wasu daka cikin sha'irai da s**a yi hawa a bikin takutaha bayan saƙon gayyata ya iske su, babu shakka kun girmama Lamarin ANNABI Muhammad sallallahu alaihi wasallam ❤️, muna roƙon kuma Allah ya girmama ku.

Mun gode 💓



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA SHAƊAYA.Amadadin kwamitin MÉDIA na Ƙungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria muna ƙara godiya ga Honorable ...
14/09/2025

KASHI NA SHAƊAYA.

Amadadin kwamitin MÉDIA na Ƙungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria muna ƙara godiya ga Honorable Ibrahim Atafarfasa a bisa kyautar dubu goma (10,000) da ya ba kwamitin su sha ruwa ganin yadda suke ta faɗi da tashi wajen ɗaukar al'umma hotuna da bidiyo, uwa uba kuma ga zantawa dasu don jin yadda suke nuna farin ciki da wannan rana ta zagayen bikin TAKUTAHAR karamar hukumar Sabon-gari zaria.

ALLAH ya sake masa da alheri, mun gode 💓



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA GOMAYABON GWANI YA ZAMA DOLE.cikakken yabo da godiya ga jajirtattun Ƴan media na Takutaha, musamman yadda s**a ...
14/09/2025

KASHI NA GOMA

YABON GWANI YA ZAMA DOLE.

cikakken yabo da godiya ga jajirtattun Ƴan media na Takutaha, musamman yadda s**a tsaya tsayin daka wajen ɗauka da haska al'umma mahalarta zagayen Takutaha a Sabon-gari zaria.

Babu shakka kunyi aikin da ya dace a yaba muku, kunyi hidima kwarai, ALLAH ya saka muku da mafificin Alkhairi.

Mun gode 💓



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

KASHI NA TARA.ORGANISING COMMITTEE.Wasu sashi na kwamitin tsare tsare na kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria.Y...
13/09/2025

KASHI NA TARA.

ORGANISING COMMITTEE.

Wasu sashi na kwamitin tsare tsare na kungiyar tijjaniyya movement Sabon-gari zaria.

Yadda kuka tsara kuma kuka fito cikin tsari ALLAH ya shiga lamuran ku, Allah ya ƙaro ɗumbin nasarori, Allah kuma ya maimaita.



✍️ MEDIA AND PUBLICITY COMMITTEE, TIJJANIYYA MOVEMENT SABON-GARI ZARIA

Address

Sabon-gari Zaria
Zaria
24

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when tijjaniyya Movement Sabon-gari zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category