Association of participants and winners of the national musabaqa zaria LG

  • Home
  • Nigeria
  • Zaria
  • Association of participants and winners of the national musabaqa zaria LG

Association of participants and winners of the national musabaqa zaria LG خيرمن من تعلم القران وعلمه

NANA ASMA'U QUR'ANIC RECITATION COMPETITION​FOR FEMALE SECONDARY SCHOOLS OF NIGERIA​ZARIA CHAPTER​📢 SANARWA! SANARWA!!​H...
04/04/2026

NANA ASMA'U QUR'ANIC RECITATION COMPETITION
​FOR FEMALE SECONDARY SCHOOLS OF NIGERIA
​ZARIA CHAPTER
​📢 SANARWA! SANARWA!!
​Hukumar musabaqa ta Nana Asma'u (Reshen Zaria) tana sanar da dukkan malaman makarantu cewa an fara sayar da Form domin gudanar da:
​MUSABAQA KARO NA UKU (3RD EDITION)
​🗓️ RANAKUN GUDANARWA
​JUMA'A: 10 ga Afrilu, 2026
​ASABAR: 11 ga Afrilu, 2026
​📍 WURIN TARO
​Masallacin Marigayi Alhj. Haruna Danja (Bangaren Mata)
​📞 DOMIN SAMUN FORM, TUNTUBI:
​Kira ko tura sako ga wadannan lambobin:
​0813 970 3434 | 0907 222 1496
​0803 287 2455 | 0703 602 7738
​0813 712 8891

29/03/2026
29/03/2026

🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Alaramma Sadik Ahmad Usman Kano Allah ya saka da alkhairi

Allah yasa ya zama sanadiyyar shigarku aljanna
11/03/2026

Allah yasa ya zama sanadiyyar shigarku aljanna

11/02/2026

mune nan kungiyar mu ta APWON ZARIA CHAPTER wlh hakane MLM Komi Basu bamu ba.
Kuma aiki s**a daukemu in Mun gama zasu biya mu, Mun gama Kuma sunki biyanmu sunce Wai Dan Allah mukayi

shiya mukace mlm warshu Alkhairi ne
Domin ya shirya irin ta Kuma ya sallmi Kowa ,
agurin mu MLM Warshu ya fisu, shiyasa mukace MLM WARSHI ALKHAIRI NE

Alhamdulillah!  Alhamdulillah Alhamdulillah  Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sakkwato ta tabbatar da Gwani Professor   Fa'...
22/01/2026

Alhamdulillah! Alhamdulillah Alhamdulillah

Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sakkwato ta tabbatar da Gwani Professor Fa'iz Shu'aib Adam a matsayin Alƙalin Musabaƙa na ƙasa.
Muna Yi masa fatan Alkhairi Muna Murna matuka sosai
Muna roƙon Allah Ya yi masa jagoranci bisa wannan aiki da aka ba shi.🥰🥰🥰
🙏

Address

No33 Alaramma Sule Street Tudun Jukun Zaria
Zaria

Telephone

+2348139703434

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Association of participants and winners of the national musabaqa zaria LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category