Huluna Na Siyarwa

  • Home
  • Huluna Na Siyarwa

Huluna Na Siyarwa Borno State borno State

Allhai bamu ruwa Mai allbarka alfarmar shugaban fiyayiyan halitta annabi muhammadarra sulullha amem yarabbaal alameem am...
19/07/2023

Allhai bamu ruwa Mai allbarka alfarmar shugaban fiyayiyan halitta annabi muhammadarra sulullha amem yarabbaal alameem amen

18/06/2023

SIRRIN KULLA SOYAYYA MAI KARFI

Wannan sirrin mallaka karkayi
Idan kasan ba aure zakayi ba a kiyaye
Ko? Mace ko namiji ko saurayi ko budurwa

Zaka rubuta wanna sirrin kafa 1 a farar takarda kamar yadda nayi sai ka saka sunan wanda zaka mallaka a tsakiya sai
Kayi laya sai ka Sami turaren HATIFUL-QALBI Ka stoma layar aciki ta kwana

Sai kasaka ta akarkashin fulonka idan kazo kwanciya

Sai kafadi irin sonda kakeso tayi maka ko yayi miki idan gari ya waye sai ka nemi gindin tumfafiya sai kabinne ta wato layar Kenan

To aiki ya kammala sai kayi sadaka da abu mai zafi kamar masa ko kosai ko wani abu Mai zafi dai.

Insha Allahu zaka ga biyan bukata cikin gaggawa

Munyi Izini ga duk Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share zuwa gruf 5 domin yan'uwa su amfana

WhatsApp
👇??
https://chat.whatsapp.com/Ggz2v9Mlysf1PPJh82fGdx

Telegram
👇👇
https://t.me/+7r8NjjVnrndlYWQ8

04/05/2023

Domin kuwa lallai zakaji dadin wannan hadin sabo da mata a yanzu suna rai na mazajan su sabo da samun rauni wajan jima’i hakan

28/04/2023

Innalillahi kalli videon yadda aka samu hatsarin jirgin ruwa mutane dayawa sun mutu…. Post author:Hausa.nairaptc.com.ng Post published:April 27, 2023 Post category:Uncategorized Post comments:0 Comments  Innalillahi kalli videon yadda aka samu hatsarin jirgin ruwa mutane dayawa sun mutu…. Relat...

26/04/2023

Innalillahi wa’inna’ilahi Raju’un kalli videon yadda girgizan kasa tafaru a wata ƙasa….

21/04/2023

Anyi Accident ne, A Zaria Yanzu matar tana Almadina Hospital G.R.A Zaria. Sunanta Aisha. Don Allah ayi sharing ko Allah zaisa asamu yan'uwanta.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Huluna Na Siyarwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share