08/02/2026
Take 5 grams every morning, idan ba Ka San lissafin gram ba to Ka sha tea spoon daya kullum da safe har tsahon sati daya, idan tayi chronic dayawa sati biyu, da izinin Allah za Ka yi azumin Ka lafiya kalau. Wanda suke son siya a wurin mu ga no 0704 206 8449 Opp gidauniyar Kano. Idan kuma kana da iko za Ka iya daukan nauyi a rabama al'ummar Annabi (S.A.W).