12/01/2022
MATA KUNA INA ?
innalillahi wa'inna Ilaihirraji'un, watarana Sayyidina Ali da matarsa faɗima sun shiga gurin Annabi ﷺ s**a same shi Yana ta kuka, kuka mai tsanani, sai Sayyidina Aliyu Yace me ya sa ka Kuka Ya Ma'aikin Allah ﷺ ? Sai Annabi Yace Ya Aliyu Daren da Akayi isra'i dani Naga MATAN wannan Al'ummar Anayi masu nau'i-nau'i na Azaba, nayi kuka matsananci da naga Azabar da Ake yi masu.
👇
Naga mace An rataye ta da gashinta ƙwaƙwalwarta tana Zaɓalɓaka, saboda ta kasance bata rufe (gashin) kanta daga mazaje, naga mace An rataye ta da harshenta ana zuba mata ruwan Zafi A maƙogoronta saboda tana cutar da mijinta, Naga wacce aka rataye nononta ta kasance tana ɓata shimfiɗar mijinta
ﻭﺃﻣﺎ ﺍﻟﺘﻲ ﺗﺸﺪ ﺭﺟﻼﻫﺎ ﺇﻟﻰ ﺛﺪﻳﻴﻬﺎ ﻭﻳﺪﺍﻫﺎ ﺇﻟﻰ ﻧﺎﺻﻴﺘﻬﺎ ﻭﻗﺪ ﺳﻠﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ ﺍﻟﺤﻴﺎﺕ ﻭﺍﻟﻌﻘﺎﺭﺏ ﻓﺈﻧﻬﺎ ﻛﺎﻧﺖ ﻻ ﺗﻨﻈﻒ ﺑﺪﻧﻬﺎ ﻣﻦ ﺍﻟﺠﻨﺎﺑﺔ ﻭﺍﻟﺤﻴﺾ ﻭﺗﺴﺘﻬﺰﺉ ﺑﺎﻟﺼﻼﺓ ﻭﺃﻣﺎ ﺍﻟﺘﻲ ﺭﺃﺳﻬﺎ ﺭﺃﺱ ﺧﻨﺰﻳﺮ ﻭﺑﺪﻧﻬﺎ ﺑﺪﻥ ﺣﻤﺎﺭ ﻓﺈﻧﻬﺎ ﻛﺎﻧﺖ ﻧﻤﺎﻣﺔ ﻛﺬﺍﺑﺔ ﻭﺃﻣﺎ ﺍﻟﺘﻲ ﻋﻠﻰ ﺻﻮﺭﺓ ﺍﻟﻜﻠﺐ ﻭﺍﻟﻨﺎﺭ ﺗﺪﺧﻞ ﻣﻦ ﻓﻴﻬﺎ ﻭﺗﺨﺮﺝ ﻣﻦ ﺩﺑﺮﻫﺎ ﻓﺈﻧﻬﺎ ﻛﺎﻧﺖ ﻣﻨﺎﻧﺔ ﺣﺴﺎﺩﺓ
Amma wacce aka ɗaure ƙafarta Zuwa nononta, da hannayenta Zuwa ƙoƙuwar kanta An sallaɗo mata macizai da kunamai (Suna azabtar da'ita) bata tsarkake jikinta daga janaba da haila, tana yiwa salla izgilanci, Amma wacce kanta Yake Kan Alade Jikinta kuma jikin Jaki ta ka sance Annamimiya, makaryaciya, Amma wacce take da surar kare, wuta ta shiga ta bakinta tafita ta duburarta, Ta kasance mai Yawan gori da hassada
👇
Alkaba'eera Babi na 47 shafi na 115-116
Mafita kawai itace Maganar Annabi ﷺ Da yace idan mace tayiwa mijjinta biyayya, tayi salla 5 ɗinta, Ta azumci Watanta, Tayi zakkar kuɗinta, ta baƙunci ɗakin ubangijinta, zata shiga Aljanna ta ko wacce ƙofa taso!
👇