El_keedo kiyawa

El_keedo kiyawa freelancer journalist

24/08/2025
15/07/2025

Nigeria qasata

15/07/2025

No compromise

15/07/2025

Ayya tagaida Ashsha

13/07/2025

Martanin Alpha zuwa Gfresh da niki minaj

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu Alhamdulillah thummalhamdulillah Inamai farin cikin sanarda 'yan Uwa da Abok...
12/07/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu

Alhamdulillah thummalhamdulillah

Inamai farin cikin sanarda 'yan Uwa da Abokan Arzuka cewar a makonnda ya gabata ne cikin hukuncin ALLAH, magabata s**a kulla yarjejeniyar Aurena da *A'isha buba Ummi,*

Muna fatan zaka/ki tayamu yada wanna saqo ta hanyoyin duk da s**a dace

NAGODE
*SHAMSUDDEEN SHEHU KEEDO*

11/07/2025

Prof. Na sedan kayan miya

11/07/2025

Kece daya

11/07/2025

Fisabilillah Sbda MUHAMMADURRASULILLAHI

WELCOME TO NIGERIA
24/03/2024

WELCOME TO NIGERIA

JAMA'A GA WATA HIKAYA   Ɓarayin da s**a shiga Gidan Alhajin s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan su...
24/03/2024

JAMA'A GA WATA HIKAYA

Ɓarayin da s**a shiga Gidan Alhajin s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan sun gama satar su sai s**a damƙawa mai gidan Bindiga s**ace Alhaji ga bindiga ka harbe Hajiya.

Maigidan ya karɓi bindiga ya tsaya yana tunanin irin rayuwa mai cike da kyautatawa da s**ayi a baya da matar shi, sai ya miƙawa Ɓarayin bindigar yace shi gaskiya ba zai iya ba.

Babba daga cikin Ɓarayin ya karɓi bindigar ya miƙawa Matar yace hajiya maza Oyya ki harbe Alhaji tana karɓa batare da jiran jira ba kawai ta saita ƙwanyar Alhaji ta baza wuta, sai akayi rashin sa'a ashe bindigar babu harsashi.

Ɓarayin s**a karɓi Bindigar s**a fice daga gidan s**a bar Hajiya da Alhaji cikin cakwakiya.

Mai karatu, in kaine Mijin ya zakayi?

Ina yiwa kowa da kowa fatan alkairi dafatan ansha ruwa lafiya.

Address

Mamman Kani Street Kanti Kudu Kiyawa
Kiyawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El_keedo kiyawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to El_keedo kiyawa:

Share

Category