18/03/2023
assalmu allaikum waraha matullahi
Wabarkatuhu yaku matasa ina kiraku
Dan allha mufuto miyizabe kowa
Yazabi rayisa sanna mututa junnamu
Sabodahka shine abnda yakamata
Muyi lakari dashi snna musan cewa
Bayan zabe akwa rayiwa allaha yabamu wadna yafi alkakari amina