Dr. Shuwa Al'ihsan

Dr. Shuwa Al'ihsan CEO AL'IHSAN HERBALS MEDICINE🌿,
Sarkin Maganin Kasar Hausa Na Jahar Yobe,
Peace Ambassador.

MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA:ka siyo kankana a markada ta sosai harda bawon ta wato baya da kwallon kankana.Sai a zuba ...
12/06/2026

MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA:

ka siyo kankana a markada ta sosai harda bawon ta wato baya da kwallon kankana.

Sai a zuba Zuma cokali 3 ka sha da dare kafin saduwa insha Allah za'a dace.

SHARE DOMIN ANGO YA SAMU 🍯:

Maganin saurin kawowa girman mazakuta da karin karfin gaba da kankancewar gaba.

Babu shakka lallai wannan fa’idar da kuke karantawa fa’ida ce wacce al’umma da dama s**a yi amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin sha’anin daya shafi jima’i.

Wannan fa’ida tana kara sha’awa, sannan tana kara ruwan maniyyi tana kuma maganin saurarin inzali.

Haka nan tana karawa namiji karfin sha’awa, da kuzari, da nishadi, tare da jindadi a lokacin saduwa da iyali.

Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka.

(1) Ganyen Kuka.

(2) Citta.

(3) Kanunfari.

(4) Tafarnuwa.

Da farko zaa samu ganyen kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a samu garin citta karamin chokali Garin Tafarnuwa karanin chokali kanunfari chokali 1.

Za’a hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare minti 30 kafin a kusanci iyali.

Za’ai wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah za’a samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima’i da rashin saurin kwanciyar gaba.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun magungunan masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

11/06/2026

Yau Gani a Birnin Zinder dake Jamhuriyar Niger 🇳🇪
Domin Bada Magunguna a Office din mu dake Share Zamna Kwanar Masallacin Alhaji Mamman Mai Zare

Slimming & Tummy Fat by Al'ihsan Herbals Medicine By Dr. Shuwa
10/06/2026

Slimming & Tummy Fat by Al'ihsan Herbals Medicine

By Dr. Shuwa

Ka kula da lafiyar ka Domin ita ce  Farin cikin ks.
09/06/2026

Ka kula da lafiyar ka Domin ita ce Farin cikin ks.

07/06/2026
07/06/2026

Ciwon Snayi yana Haifar da Matsalar Ciwon Koda ko ince Kidney Infections.

Don haka Alura kuma a kiyaye,
Zanyi muku Bayanin Hanyoyin da yakama Ku kare kanku daga kamuwa da Kidney Infections/Kidney Stones

In kuna Bukatar mu fara Live Video Program daku Ku samin a Comment Section domin fahimci Abun da kyau yadda ya kamata

Domin Ciwon Sanyi Gonorrhea ko UTI manyan Cututtuka ne.

07/06/2026

Ciwon Snayi yana Haifar da Matsalar Ciwon Koda ko ince Kidney Infections.

Don haka Alura kuma a kiyaye,
Zanyi muku Bayanin Hanyoyin da yakama Ku kare kanku daga kamuwa da Kidney Infections/Kidney Stones

In kuna Bukatar mu fara Live Video Program daku Ku samin a Comment Section domin fahimci Abun da kyau yadda ya kamata

Domin Ciwon Sanyi Gonorrhea ko UTI manyan Cututtuka ne.

Recherch by Dr. Shuwa Al'ihsan

07/06/2026

Yakama Al'umma Ku Gyara domin ku Zaifi Amfana,

domin duk Kudin ka Bazai Magance maka wannan matsalar ba dole Sai kai zaka Gyara .

Farin Kurji a bakin  mutum Mai Zafi Sosai(Canker Sore)Canker sore: itace gyembon baki, kurji ne yake fita a baki, mafi y...
07/06/2026

Farin Kurji a bakin mutum Mai Zafi Sosai
(Canker Sore)

Canker sore: itace gyembon baki, kurji ne yake fita a baki, mafi yawa yana somawa ne da dan karamin kurji mai zafin gaske, wanda yakan iya fitowa a kowacce bangare na baki.

Alamomin Canker Sore sun hada da:
- Farin kurji a baki
- Ciwo mai tsanani
- Wani lokocin yana zama jaa.
- Yana zuwa da zazzabi

Mutum zai iya daukan Canker sore lokocin mu'amala ko kiss ?

Mafi yawan canker sore bata yaduwa ta hanyar mu'amala ko kiss sai dai kadan daga cikin su, kuma hakanan yana warkewa da kansa ko ba'asha magani ba cikin kwana uku zuwa hudu.

Me yake kawo matsalar Canker Sore ?

1- Karancin sinadaran Vitamin B12, Zinc da folate a jiki yakan iya kawo matsalar Canker score.

2- Jin rauni a baki lokocin goge baki yakan iya kawo wannan matsalar.

3- Allergy: Idan garkuwar jiki ya kyamaci wata kwayar bakteria ko abinci yakan iya kawo wannan matsalar.

4- Mata suna fuskantar wannan matsalar lokocin al'ada ta dalilin rikicewar sinadaran hormones.

4- Yawan damuwa (stress) yakan iya kawo wannan matsalar.

5- Kwayar cutar bakteria Wanda akafi sani da H-pyloria yana kawo wannan matsalar.

6- Haka Kuma wassu cututtaka kamar:
-Chrons disease
- Irritable bowel syndrome
- ulcerative colitis
- HIV da sauaran su s**an iya kawo wannan matsalar.

Yadda za'a magance wannan matsalar a lokocin da ya fito:

1- A sa gishiri/manda chokoli guda cikin ruwa kopi daya mai zafi a kurkure baki da shi safe da yamma.

2- Ko kuma a sa bakin soda chokoli guda cikin ruwa kopi daya mai zafi a kurkure baki da shi a kalla lokoci uku a rana.

3- Bayan haka a samu zuma mekyeu a shafa a wajen a kalla lokoci hudu a rana ( zuma na dauke da sinadaran kashe kwayar cutar bakteria da kuma sinadaran rage kuburi da radadi).

4- Idan ba'a samu zuma mekyeu ba za a iya amfani da man kwakwa shima lokoci uku zuwa hudu za'a shafa a wajen.

5- Za'a iya hadawa da Kwayar vitamin B complex a kalla so daya zuwa biyu a rana.

- Daganan idan babu alamar sauki cikin kwanaki biyu zuwa 3 a garzaya zuwa Asibity a sanan ta bincike a gano me ya kawo matsalar.

- Kada ayi amafani da lemun tsami ana gogawa wajen domin yana tsananta ciwon maimakon warkar wa.

Address

Zoo Road, Musa Baba Plaza (Office)No. 9&5& 6
Nguru
630261

Telephone

+2349037229444

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Shuwa Al'ihsan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr. Shuwa Al'ihsan:

Share

Category